Muassasar alhasanain (a.s)

Wasu Makaloli

Auran Mutu'a

Auran Mutu'a

Auren Wata Al’umma Idan auren wata al’umma da ba musulma ba ya kasance sabanin na musulunci to shari’ar musulunci ta zartar da aurensu, don haka wannan matar tana da hurumin cewa tana da aure kuma dole ne kiyaye dukkan hurumin da mace me aure take da shi game da wannan matar.  Amma a mas’alar yaki wani abu ne mai bambanci da wannan mas’alar, domin yaki yana nuni da cewa al’u

Bayanai

Sakon Ali a.s ga Malik Ashtar

Sakon Ali a.s ga Malik Ashtar Wannan shi ne abin da bawan Allah sarkin muminai Ali (a.s) ya umarci Malik dan al'Haris al'Ashtar da shi a sakonsa zuwa gareshi yayin da ya sanya shi shugaban Masar: Hada harajinta, da yakar makiyanta, da gyara mutanenta, da raya kasarta.

Bayanai

Amsar Wasikar Najashi

Amsar Wasikar Najashi Tambayar Najashi: Allah ya tsawaita rayuwar shugabana (Imam Ja'afar Sadik)! Ya sanya ni fansa gareshi daga dukkan abin ki, kuma kada ya nuna mana wani mummunan abu (ya same shi) domin shi (Ubangiji Madaukaki) mai iya yin haka ne, mai iko a kan haka.

Bayanai

Rai Da Jiki

Rai Da Jiki RAI DA JIKI Gyaran Rai Na Biyar Bayan dukkan bayanan da suka gabata game da rai da jiki, zamu so mu kawo wasu misalai guda biyu daga Kur'ani mai daraja. Jiki yana da bukatu kamar yadda rai yake da su, wani lokaci wadannan bukatu suna karo da juna, kamar mutumin da yake son shan giya, a lokaci guda kuma yana rage masa tunani da kaifin hankali, sau da yawa wasu

Bayanai

Hanyar Tsira

Hanyar Tsira HANYAR TSIRA Gyaran Rai Na Hudu Ita hanya ce da zamu iya samun galaba a kan rundunar jahilci cikin sauki kamar yadda zamu kawo, domin duk wani ciwo yana da magani, wannan ciwon na rai ne ko na jiki.

Bayanai

Rundunar Jahilci

Rundunar Jahilci RUNDUNAR JAHILCI Gyaran Rai Na Uku Hankali da Jahilci wasu rundunoyi biyu masu harin juna da gaba mai tsanani tsakaninsu, domin duk sa'adda aka samu wani abu to babu mai yarda wani ya dauka shi kadai, kuma babu mai yarda a raba, kowanne yana son ya mallaka shi kadai ne. Don haka ne idan mutum ya samu kansa a karkashin harin wadannan abubuwa biyu babu makawa n

Bayanai

Rundunar Hankali

Rundunar Hankali RUNDUNAR HANKALI Gyaran Rai Na Uku Hankali da Jahilci wasu rundunoyi biyu masu harin juna da gaba mai tsanani tsakaninsu, domin duk sa'adda aka samu wani abu to babu mai yarda wani ya dauka shi kadai, kuma babu mai yarda a raba, kowanne yana son ya mallaka shi kadai ne.

Bayanai

Rayukan Mutane

Rayukan Mutane Gyaran Rai Na Biyu Rai shi ne bangaren badini na dan Adam wanda ba a ganin sa amma ana riskarsa da mariskai na badini, don haka ne kowane mai rai yana riskar samuwarsa da cewa yana da samuwa. Amma jiki shi ne bangaren zahiri na dan Adam

Bayanai

Bukatun Jiki

Bukatun Jiki BUKATUN JIKI Gyaran Rai Na Daya A nan zamu so mu yi nuni da kusurwowin samuwar mutum guda biyu masu muhimmanci da ya hada da rayinsa da jikinsa da siffofin duka biyu da yadda ya kamata a tarbiyyantar da su. Wannan kuwa shi ne mafi muhimmanci a rayuwar dan Adam da idan ya gyaru to dukkan bangarorin sun samu gyaruwa, amma idan ya baci to dukkan bangarorin sun baci.

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)