Muassasar alhasanain (a.s)

Imam Mahadi

Fa'idar Boyuwa-3

Fa'idar Boyuwa-3

Jagora shi ne hujjar Allah kuma shiryar da mutane shi ne aikinsa, sannan duk kokarinsa shi ne ya shiryar da mutane domin su samu wannan shiriya din, kuma wani lokaci yana alaka da mutane a fili domin isar da lamarin Allah kuma yana nuna musu hanyar rabauta ta Duniya da lahira,

Bayanai

Fa'idar Boyuwa-2

Fa'idar Boyuwa-2

Bayanai

Fa'idar Boyuwa-1

Fa'idar Boyuwa-1 anzu daruruwan shekaru ke nan dan Adam ya rasa alherin bayyanar Imam Mahadi (a.s) kuma al'ummar musulmi ta ci gaba da asarar rashin amfanuwa daga jagoran da Allah ya ayyana wa Duniya wanda yake ma'asumi. Kuma hikimar rayuwarsa da boyuwarsa ta buya ga mutane, don haka nisantarsa daga Duniya ta zama abin tambaya cewa wane amfani

Bayanai

Doguwar Boyuwa

Doguwar Boyuwa Bayan wafatin wakilin Imam na karshe a shekarar 329 H, sai boyuwa mai tsayi da aka fi sani da boyuwa babba ta fara, kuma wanda zai ci gaba har zuwa ranan da Allah ya so, sai a samu bayyanar rana da boyuwar gajimare, kuma Duniya ta samu hasken rana kai tsaye. Shi'a suna da alaka da Imam ta hanyyar wakilansa ne a lokacin boyuwa karama,

Bayanai

Gajerar Boyuwa

Gajerar Boyuwa Bayan shahadar Imam Hasan Askari Imami na goma sha daya (a.s) a shekarar hijira 260, daga wannan lokaci ne karamar boyuwa ta fara har zuwa shekara ta 329 kusa shekaru 70 kenan. Kuma mafi muhimmancin lamarin wannan lokaci shi ne alakar mutane da Imam Mahadi (a.s) tana kasancewa ne ta hanyar wakilai kuma ta hanyarsu ne ake aika masa da tambaya ana kuma karbar amsa. Kuma wani lokaci har da sa hannunsa ake samu ta

Bayanai

Hikimar Boyuwa

Hikimar Boyuwa Boyuwa a nan yana nufin bacewa daga ganin mutane ba rashin halarta ba, don haka ne a wannan bangaren zamu yi magana game da boyuwar Imam Mahadi (a.s) daga ganin mutane alhalin yana cikinsu, yana kuma rayuwa tare da su, wannan al'amari ne da ya zo a ruwayoyin imamai (a.s) Imam Ali (a.s) yana cewa:

Bayanai

Bincike Game da Mahadi

Bincike Game da Mahadi Wajabcin Sanya Bincike Game Da Mahadi Tayiwu wasu su yi tunanin cewa mene ne zai wajabta manna kutsawa domin bincike game da imam Mahadi (a.s) tare da samuwar bukatu masu yawa a fagage daban-daban na tunani game da al'amuran wayewa da ci gaba? Kuma shin ba a yi magana game da wannan

Bayanai

Haihuwar Mahadi

Haihuwar Mahadi Ruwayoyi masu yawa sun zo daga Manzon Allah game da cewa wani zai zo mai suna Mahadi daga zuriyarsa kuma zai tsayu da gina adalci, kuma shugabannin Abbasawa saboda wannan ruwaya ne suke son su kashe Imam Mahadi (a.s) tun farkon haihuwarsa. Saboda haka ne ma tun lokancin Imam Jawad (a.s) rayuwar imamai ta fara samun takurawa mai tsanani, kuma a lokacin Imam Hasan Askari (a.s)

Bayanai

Karamomin Mahadi

Karamomin Mahadi Fadar Abin Da Yake Zukata Ahmad dan Ibrahim Naishaburi yana cewa: A lokacin da Amru dan Aufu ya so kashe ni, na tsorata kwarai da gaske, don haka sai na yi bankwana da iyalina na tafi gidan Imam Askari (a.s) domin in yi bankwana da shi. Da na shiga gidan Imam Hasan Askari (a.s) sai na ga wani yaro kamar wata yana mai haske da na dimauce saboda hasken fuskarsa,

Bayanai

Imam Mahadi A Wata Mahanga

Imam Mahadi A Wata Mahanga Jagoran Shi'a na karshe kuma halifan Manzon Allah (s.a.w) na goma sha biyu, ya zo Duniya ne a ranar juma'a a watan sha'aban shekarar hijira kamariyya 255, wato miladiyya 868 a garin Samra'u (ko samarra) daya daga garuruwan Iraki. Babansa shi ne imamin Shi'a na goma sha daya Imam Hasan Askari (a.s) kuma babarsa ita ce: "Narjis" wacce a wata

Bayanai

Bukatuwar Jagora

Bukatuwar Jagora Bukatuwar Jagora Game da wajabcin samuwar Imami akwai dalilai da dama da aka yi bayanin hakan, amma mu a nan zamu kawo wasu bayanai ne takaitatttu. Dalilin da yake nuna wajabcin bukatuwa zuwa ga Annabi shi ne dalilin da yake tabbatar da bukatar Imami, domin musulunci shi ne addinin karshe

Bayanai

Mahangar Malamai

Mahangar Malamai aka nan marubuta hadisai na Sunna suka ruwaito hadisai masu yawa game da Imam Mahadi (a.s) kamar Sihahus sitta da kuma masnad Ahmad bn Hanbal. Wasu malaman nasu sun yi littattafai na musamman game da Imam Mahadi (a.s) kamar Abu Na'im Asfahani, a littafinsa na Arba'una Hadis, da Suyudi a littafinsa na Al'urful wardi fi ak

Bayanai

Mahadi A Kur'ani Da Ruwayoyi

Mahadi A Kur'ani Da Ruwayoyi Mahadi A Kur'ani Da Ruwayoyi Shin an samu bayanai game da imam mahadi (a.s) a cikin Littafin Kur'ani mai girma da sunnar Manzon Allah (s.a.w) da Ahlul Baiti (a.s)? Littafin Kur'ani mai girma shi ne mashayar ilmomin sanin Allah, kuma tushen hikimomi da sanin da dan Adam yake bukata, littafi ne wanda yake kunshe da labarin da ya gabata da kuma nan gaba, kuma bai bar wata hakika ba sai da ya yi bayaninta.  

Bayanai

Haduwa Da Masoyi (Imam Mahdi AJ)

Haduwa Da Masoyi (Imam Mahdi AJ) Haduwa Da Masoyi (Imam Mahdi) Shi'a sun fuskanci wahalhalu a rayuwa sakamakon nisanta da jagoransu Imam Mahadi (a.s) kuma wannan al'amari ya sanya su cikin yanayi mai bakin ciki, koda yake a lokacin boyuwar Imam Mahadi karama Shi'a sun kasance suna masu saduwa da shi ne ta hannun wakilansa na musamman, amma a boyuwarsa babba (mai tsayi) wannan alaka ta katse gaba daya.

Bayanai

Fa'idar Boyuwa

Fa'idar Boyuwa Fai'dojin Boyuwar Shugba Yanzu daruruwan shekaru ke nan dan Adam ya rasa alherin bayyanar Imam Mahadi (a.s) kuma al'ummar musulmi ta ci gaba da asarar rashin amfanuwa daga jagoran da Allah ya ayyana wa Duniya wanda yake ma'asumi. Kuma hikimar rayuwarsa da boyuwarsa ta buya ga mutane, don haka nisantarsa daga Duniya ta zama abin tambaya cewa wane amfani

Bayanai

Jagorancin Imam

Jagorancin Imam Mafi muhimmancin bahasin da sabuwar al'ummar musulmi ta fara samun kanta a cikinsa bayan wafatin Manzo (s.a.w) shi ne al'amarin halifanci da mas'alar mai maye gurbin Manzo (s.a.w), wasu daga sahabbai sun karbi halifancin Abubakar bisa dogaro da ra'ayin wasu manyan sahabbai duk da suna da masaniya a kan cewa Imam Ali (a.s) shi ne halifan

Bayanai

Jagoran Al'umma

Jagoran Al'umma Jagoran Al'umma Imamanci a lugga yana nufin jagora, Imam shi ne wanda yake jagorantar jama'a domin nuna mata hanya a bisa wata manufa, amma a ma'anarta ta ilimi an yi mata fassara da ma'anoni daban-daban. Sunna suna ganin halifanci yana nufin jagoranci a wannan Duniya da babu wata ayyanawa daga Ubangiji ga wanda zai jagoranci al'u

Bayanai

Siffar Imam 2

Siffar Imam 2

Bayanai

Siffar Imam

Siffar Imam Siffofin Jagoran Duniya Muna son Karin bayani game da muhimman siffofin da Imam Mahadi kuma Halifan Annabi na goma sha biyu yake da su? Halifan Annabi (s.a.w) wanda yake lamunce cigaban rayuwar addini kuma mai amsa duk wata bukata ta dan Adam shi mutum ne mai daukaka wacce ta dace da matsayi madaukaki na jagoranci wanda yake da siffofi na musamman da suka hada da

Bayanai

Sauraron Imam

Sauraron Imam Boyuwa a nan yana nufin bacewa daga ganin mutane ba rashin halarta ba, don haka ne a wannan bangaren zamu yi magana game da boyuwar Imam Mahadi (a.s) daga ganin mutane alhalin yana cikinsu, yana kuma rayuwa tare da su, wannan al'amari ne da ya zo a ruwayoyin imamai (a.s) Imam Ali (a.s) yana cewa: Na rantse da Ubangijin Ali,

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)