Muassasar alhasanain (a.s)

Addinai da Mazhabobi

Haihuwar Annabi Isa Ba Mahaifi

Haihuwar Annabi Isa Ba Mahaifi

HAIHUWAR ANNABI ISA BA MAHAIFI   Shin halittar Annabi Isa (a. s) ba tare da Uba ba, ba za a kidaya shi a matsayin abu ne mai babbar kima ba, kuma fifiko ne? to idan haka al'amarin yake, me yasa wannan fifikon bai samu ba ga mafi daukakar halittu, wato Manzon mafi girma, Annabi Muhammad sallal lahu alaihi wa alihi wa sallam. ?

Bayanai

Yin Kuka

Yin Kuka Yin Kuka Bakin ciki kuwa yayin da mutum ya rasa wani nasa ko abokansa, wani abu ne wanda yake kunshe a cikin halittar mutum. A lokacin da wani yake cikin musibar rashin wani nasa ko wanda ya sani, mutum zai kasance cikin bakin ciki, ba tare da ya sani ba hawaye zasu zubo daga idanunsa. Zuwa yanzu ba a samu wanda yake inkarin wannan hakikar ba ta yadda ya zamana mutum da gaske yake yana inkarin hakan.

Bayanai

Yin Rantsuwa

Yin Rantsuwa Yin Rantsuwa Gyara da Tsarawa: Hafiz Muhammad Sa'id A fasalin da ya gabata mun yi magana ne a kan hada Allah da wasu bayinsa na gari, wato mutum ya nemi wani abu daga Allah ta hanyar hada shi da matsayin wani daga bayin Allah. Amma a cikin wannan fasali abin da zamu yi magana a kansa shi ne rantsuwa da wanin Allah.

Bayanai

Yin Magiya

Yin Magiya Yin Magiya Kur'ani yana ambatar wasu gungu Masu hakuri, masu gaskiya, masu wadatar zuci, masu ciyarwa, masu neman gafara da asubahi, ga abin da kur'anin yake cewa: "Kuma masu Hakuri da masu gaskiya da masu bautar Allah da masu bayar da imfaki da masu neman gafarar Ubangiji da asubahi"

Bayanai

Sakamakon Ayyuka2

Sakamakon Ayyuka2 Sakamakon Ayyuka2 Domin mu karasa kammala bahsin, a nan zamu cika da maganganun wasu daga cikin manyan malaman Sunna guda biyu kamar haka: 1-Khalidi a cikin litttafinsa (Sulhul Ikhwan) yana rubuta cewa: Yin bakance yana bisa ma'aunin niyyar da masu bakancen suka yi, domin kuwa "dukkan ayyuka suna tare da niyya"

Bayanai

Sakamakon Ayyuka

Sakamakon Ayyuka Sakamakon Ayyuka A sakamakon bincike na ilimi da falsafa an tabbatar da cewa mutuwa ba ita ce karshen rayuwar dan Adam ba, mutuwa kawai cirata ce daga wata duniya zuwa wata domin ci gaba da rayuwa, don haka hakikanin dan Adam ba shi ne jikinsa ba, ta yadda sakamakon lalacewarsa ya zamana mutum ya kau,

Bayanai

Sunan Bawan Husain

Sunan Bawan Husain Sunan Bawan Husain Wani lokaci sakamakon soyayyar mutum ga wani yakan kirakansa da sunan bawansa, wato "Abd ko Gulam", manufar wannan kuwa shi ne nuna karanta ga wannan mutum da kake girmamawa. Wani lokaci wasu mutane masu tsarkin zuciya suna tsananin kaunar Annabawa

Bayanai

Bukin Mauludi

Bukin Mauludi Bukin Mauludi Tarihi yana nuna cewa tun lokaci mai tsawo musulmai sun kasance duk shekara suna bukin ranar haihuwar Manzo (s.a.w) ta yadda suke ambatar kalmomin yabo ga Manzo a wurin wannan buki. Babu tabbas a kan wane lokaci ne a ka fara wannan buki, amma dai wannan bukin an dauki daruruwan shekaru ana yinsa kuma ya yadu a duk garuruwan musulmai. Ahmad Bn Muhammad wanda aka fi sani da Kusdalani, (ya rasu a shekara ta 923)

Bayanai

Neman Tabarruki2

Neman Tabarruki2 Neman Tabarruki2 Abin da yake janyo a nemi tabarruki daya daga cikin abubuwa guda biyu kamar haka: 1-Kwararowar ni'imar Ubangiji wacce wani lokaci take samuwa ta hanyar da ba ita aka saba da ita ba, dangane da wannan mun kawo misalai a baya. 2-Soyayya da kaunar iyalan gidan manzanci, da sahabban Manzo, wannan kuwa yana daga cikin umurnin Kur'ani mai girma, babu shakka kuwa so da kauna suna bukatar inda za a bayyanar da su, wurin da za a bayyanar da wannan soyayya kuwa a wurinsu yayin da

Bayanai

Neman Tabarruki

Neman Tabarruki Neman Tabarruki Kadaita Allah a cikin halitta yana daya daga cikin matakan tauhidi, abin da kuwa yake nufi shi ne a wannan duniya babu wani mai halitta in ba Allah ba wanda yake shi kadai yake. Sannan dukkan abin da yake a cikin duniya na halitta a wannan duniyar ne ko kuwa a wata duniyar da ba mu gani ne Allah ne ya halicce shi, Sannan duk wani abu na halitta ba shi da samuwa ko wata kammala daga kashin kansa,

Bayanai

Karamar Waliyyai

Karamar Waliyyai Karamar Waliyyai Babu shakka an halicci mutum ne tare da iko wanda yake mai iyaka, da wannan karfi na shi ne yake rayuwa a cikin wannan duniya kuma yake neman taimako daga sauran wasu abubuwan halitta domin ya tafiyar da rayuwarsa. Wannan shi ne iko da karfin da Allah ya bai wa kowane mutum.

Bayanai

Yin Ceto2

Yin Ceto2 Yin Ceto2 Neman ceto daga masu ceto na gaskiya wani abu ne wanda ya shahara tsakanin al'ummar musulmi tun daga zamanin Manzo har zuwa zamanin da muke a cikinsa, sannan babu wani daga cikin malaman musulunci da ya yi inkarin neman ceto daga masu ceto na gaskiya. Sai kawai mutum biyu su ne kamar haka:  

Bayanai

Yin Ceto1

Yin Ceto1 Yin Ceto1 Ceto wani asali ne wanda Kur'ani da sunnar Ma'aiki suke tabbatar da shi, sannan dukkan kungiyoyin musulmai sun amince da shi ba tare da wani shakku ko kokwanto ba. Hakikanin ceton waliyyan Allah kuwa shi ne, sakamakon matsayin da suke da shi a wajen Allah, a cikin wani yanayi na musamman sai su roki Allah ya gafarta wa wasu daga cikin bayinsa laifukan da suka yi a kan takaitawarsu.

Bayanai

Tawassuli (Kamun Kafa)4

Tawassuli (Kamun Kafa)4 Tawassuli (Kamun Kafa)4 Tarihin Kamun kafa Da Bayin Allah Tsarkaka Tarihi a bayyane yana nuna cewa tun kafin zuwan musulunci mutane masu kadaita Allah sun kasance suna Kamun kafa da wadanda suke ganin suna da matsayi a wurin Allah, sannan kuma sakamakon tsarkin fidirarsu su suna ganin wannan aiki wani aiki ne wanda yake mai kyau. A nan zamu yi nuni da wasu daga cikinsu: 1-Abdul Mutallib da kamun kafa da Muhammad (s.a.w) a lokacin da yake

Bayanai

Tawassuli (Kamun Kafa)3

Tawassuli (Kamun Kafa)3 Tawassuli (Kamun Kafa)3 Ibn Taimiyya da mabiyansa suna cewa: Neman addu'a daga Manzo ya kebanta ne da zamanin rayuwarsa ne a duniya kawai, don haka wannan ba ya halatta bayan wafatin Manzo! Haka ne zai yiwu mutum ya ziyarci Manzo, sannan ya yi addu'a a gefen kabarinsa sannan ya nemi abin da yake so a wajen Allah. Dangane da amsar wannan magana kuwa zamu yi fadakarwa a kan cewa, dole ne a fahimci matsayi da darajar Manzo a wajen Allah

Bayanai

Tawassuli (Kamun Kafa)2

Tawassuli (Kamun Kafa)2 Tawassuli (Kamun Kafa)2 Yanzu kuma lokaci ya yi inda zamu bayyanar da kashe-kashen neman tsani ko kamun kafa da wata ma'anar, sannan mu yi bayanin hukuncin kowane ta yadda ya dace da Kur'ani da Sunna ko kuma sabanin hakan. Kamun kafa yana da kashe-kashe kamar yadda zamu ambata a kasa kamar haka: 1-Kamun kafa Da Sunaye Da Siffofin Allah  

Bayanai

Tawassuli (Kamun Kafa)1

Tawassuli (Kamun Kafa)1 Tawassuli (Kamun Kafa)1 Tsarin duniya yana bisa ka'idoji da dalili a kan komai, saboda haka duk wani abu wanda zai faru a duniya yakan faruwa tare da dalili wanda ya kebanci shi abin da ya farun, sannan shi ma wannan abin da ya faru zai tasiri ga wani abu na daban, tasirin da wani abu yake sanya a cikin wani daban duk yana faruwa ne da izinin Allah madaukaki.

Bayanai

Hakikar Mutuwa3

Hakikar Mutuwa3 Hakikar Mutuwa3 Asali Na Uku Mun Tabbatar Da Asali Guda Biyu A Bahsoshin Da Suka Gabata 1-Hakikanin dan Adam shi ne ruhinsa. 2-Mutuwa ba shi ba ne karshen rayuwa, kawai wata kofa ce domin shiga wata duniya, sannan mutum bayan mutuwa zai rayu har abada. Sannan sai asali na uku wanda kuma ya fi sauran muhimmanci a cikin wannan Bahasi, wanda yake shi ne alakar da take akwai

Bayanai

Hakikar Mutuwa2

Hakikar Mutuwa2 Hakikar Mutuwa2

Bayanai

Hakikar Mutuwa1

Hakikar Mutuwa1 Hakikar Mutuwa1 Shin mutuwa ita ce karshen rayuwa, ta yadda fitilar rayuwar mutum zata dushe da zarar ya mutu, wato bayan mutuwa babu komai sai rashi? Ko kuwa mutuwa wata kofar shiga wata duniya ce wacce take tafi wannan duniyar daraja da haske, kuma hakikanin al'amari ma shi ne, mutum ya tsallake wata gada ce ta yadda ya fadacikin wata sabuwar rayuwa?

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)