Muassasar alhasanain (a.s)

Imam Bakir

Shahadar Bakir

Shahadar Bakir

SHAHADAR IMAM BAK'IR A.S Shahadar Imam Muhammad Bakir (a.s) Kasancewar musulumi sun bar aiki da wasiyyar manzon rahama ta riko da littafin Allah da Ahulu Baiti (a.s) bayan wafatinsa (s.a.w), wannan lamarin ya haifar da gibi mai yawa na rashin sanin madafa wurin sanin hakikanin hukuncin shari'a. Don haka sai aka samu mutane iri-iri da suka dauki nauyin ganin sun fitar da hukuncin shari'a.

Bayanai

Muhammad Bakir

Muhammad Bakir Imam Muhammad Al-Bakir (a.s) Sunansa da Nasabarsa: Muhammad dan Ali dan Husaini dan Ali dan Abi Dalib (a.s). Mahaifiyarsa: Fadima 'yar Hasan (a.s). Alkunyarsa: Abu Ja'afar. Lakabinsa: Al-bakir da Bakirul Ulum da Asshakir da Al-Hadi.

Bayanai

Imam Bakir

Imam Bakir Imam Muhammad Al-Bakir (a.s) Sunansa da Nasabarsa: Muhammad dan Ali dan Husaini dan Ali dan Abi Dalib (a.s). Mahaifiyarsa: Fadima 'yar Hasan (a.s). Alkunyarsa: Abu Ja'afar. Lakabinsa: Al-bakir da Bakirul Ulum da Asshakir da Al-Hadi. Tarihin haihuwarsa: 1 Rajaba 57 H, ko 3 Safar. Inda aka haife shi: Madina. Matansa:

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)