Muassasar alhasanain (a.s)

Wasu Makaloli

Sirrin Azumi

Sirrin Azumi

Manzon Allah (S) ya ce, "Duk wanda ya san daraja da matsayin watannin Rajab, Sha'aban da kuma watan Ramadan, to wadannan watanni za su yi masa shaida ranar kiyama cewa ya darajta su da kuma girmama su. Sai mai kira ya yi kira, ya Rajab,ya Sha'aban, ya watan Ramadan! Yaya wannan bawa ya yi aiki a cikin ku,

Bayanai

Sakon Ali a.s ga Malik Ashtar

Sakon Ali a.s ga  Malik Ashtar Da sunan Allah mai Rahama mai Jin kai Wannan shi ne abin da bawan Allah sarkin muminai Ali (a.s) ya umarci Malik dan al'Haris al'Ashtar da shi a sakonsa zuwa gareshi yayin da ya sanya shi shugaban Masar: Hada harajinta, da yakar makiyanta, da gyara mutanenta, da raya kasarta

Bayanai

Amsar Wasikar Najashi

Amsar Wasikar Najashi Wannan shi ne jawabin Amsar Wasikar Abdullah Najashi (gwamnan yankin Ahwaz) da Imam Ja'afar asSadik (a.s) ya ba shi, amsar tana kunshe da nasihohi da shiryarwa ga abin da ya kamata masu tafiyar da mulki da jagorancin al'umma su kasance a kansa.

Bayanai

Rayuwar Musulmi da Kirista

Rayuwar Musulmi da Kirista Imam Hasan mujtaba jikan manzon rahama Muhammad dan Abdullah (a.s) yana cewa: Mutum makiyin abin da ya jahilta ne. (Gurarul Hikam: 423)

Bayanai

Hakkokin Allah2

Hakkokin Allah2 HAKKOKIN ALLAH2 Sakon Hakkoki: Imam Ali Sajjad (a.s) Tarjama da Sharhi: Hafiz Muhammad Sa'id Ci gaba daga fayel na farko: Malamai sun yi nuni da hanyoyi masu yawa domin tabbatar da samuwar Allah madaukaki wanda zamu iya yin ishara da wasu daga ciki da suka hada da samuwar halitta da kuwa samuwar tsarin da take a kansa, wadanda suke nuni da samuwar mai halitta su da zamu yi nuni da wasu daga ciki.

Bayanai

Hakkokin Allah

Hakkokin Allah Hakkokin Allah (s.w.t) Imam Zainul-abidin (a.s) yana cewa: "Amma hakkin Allah mafi girma, shi ne ka bauta masa, ba ka yi tarayya da shi da wani abu, idan ka yi haka da ihlasi, to Allah ya daukar maka alkawari a kansa cewa zai isar maka lamarin duniya da lahira,

Bayanai

Iyali Da Yalwa

Iyali Da Yalwa Sau da yawa mutanen kasashenmu sukan yi amfani da tunaninsu da fahimtarsu wurin bayani ko fassara ma'anar wata aya ko wasu ruwayoyi da suka zo musu a tunani, sai su ba su fahimtar da suka ga dama.

Bayanai

Dandalin Matasa2

Dandalin Matasa2 Hakika lafiya kaddara ce wacce dole ne mu kula da kuma kare ta ta hanyar ba ta abincin da ya dace, tsabta da kuma wasannin motsa jiki...sannan kuma dole ne mu ba da muhimmanci ga daya bangaren kiwon lafiyan, shi ne kuwa tsabtace kawukanmu daga munanan ayyuka, keta, hassada, kiyayya da kuma canza su da kyawawan ayyuka, kamar yadda muke kula da tsabtar jikinmu.

Bayanai

Dandalin Matasa

Dandalin Matasa Dandalin Matasa Wannan dan karamin littafi, "Dandalin Matasa" ne ya tsara shi don ya kasance a gefen samari da 'yan mata (matasa) a wannan lokaci mai muhimmanci na rayuwarsu, don ya taimaka musu wajen fahimtar hakikanin wannan lokaci na rayuwa da kuma abubuwan da suka kewaye shi.

Bayanai

Abotaka

Abotaka Abota Da Abokai Tun farko-farkon yarinta, hatta ma kafin yaro ya koyi magana, yakan fara komawa da kuma kaunar yaran da suke tare da shi a cikin gida. Yakan yi wasa da rige-rige da su kan abubuwan wasa ko kuma halawa da dai sauran abubuwan da suke hannayensu.

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)