Muassasar alhasanain (a.s)

Imamanci

Halifanci Wajibin Musulunci 2

Halifanci Wajibin Musulunci 2

Na Farko: Imam Ali (a.s) ya mallaki kwarewa mai girman gaske na ilimi, da cikakkiyar masaniyan hukumce-hukumcen Musulunci musamman a bangaren shari’a inda ya zama gagarabadau. Malaman tarihi sun ruwaito shahararriyar maganar nan ta halifa Umar inda yake cewa: “Da ba don Ali ba da Umar ya halaka”, babu wani da yake da irin wannan kyauta da ni'ima da Ali yake da ita. Imam Ali (a.s) ya kasance daga cikin shugabannin da suka yi fice wajen ilimi da sanin ya kamata a bangaren siyasa da zartarwa. Wasiyyarsa ga Malik al-Ashtar

Bayanai

Halifanci Wajibin Musulunci 1

Halifanci Wajibin Musulunci 1 Halifanci a Musulunci yana daga cikin tabbatattun abubuwa na asasi wajen gina al’umma musulma sannan daga cikin wajiban rayuwa ta Musulunci da ba za a iya wadatuwa daga shi ba. Da shi ne ake kafa abin da ake bukata na tsarin duniya da lahira, da shi ne ake tabbatar da adalcin da Allah Yake son ganin an tabbatar da shi a bayan kasa. Don haka dole ne mu tsaya kadan don yin bahasi kansa saboda alakar da yake da shi da Shi’anci.

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)