Imam Askari
Imam Askari
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Imami Na Sha Daya: Imam Hasan Askari Dan Ali Al-Hadi (a.s) Sunansa da Nasabarsa: Alhasan dan Ali dan Muhammad dan Ali (a.s). Babarsa; kuyanga ce mai suna Susan. Al-kunyarsa: Abu Muhammad. Lakabinsa: Al-askari, Assiraj, Al-khalis, Assamit, Attakiyyi. Tarihin haihuwarsa: 8 Rabi'ul Awwal 232H. Inda aka haife shi: Madina.
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »