Muassasar alhasanain (a.s)

Tattaunawar Akidoji

Wuce Gona Da Iri (GULUWI)

Wuce Gona Da Iri (GULUWI)

SHEGE GONA DA IRI       MA’ANAR SHIGE GONA DA IRI Shige gona da iri yana daga cikin abubuwa masu ma’ana wanda a kan kansu ba sa iya iyakantuwa, al’amarin kamar dai al’amarin ma’anar istikama ne da tsakaituwa da daidaituwa da irie-iren haka, matukar abin da wadannan ma’anoni su ne nunawa shi ne

Bayanai

Tattaunawa Ta Sha Daya

Tattaunawa Ta Sha Daya TATTAUNAWA TA SHA D'AYA Amma da kake cewa: ((idan kayi baya kadan a shafi na8 wannan malami na addinin Shi'a yace `Allah zai shigar da wanda ya yiwa Aliyu biyayyah Aljanna koda kuwa ya sabawa Allah wanda kuwa ya sabawa Aliyu za'a shigar da shi wuta ko da ya yiwa Allah biyayyah)).

Bayanai

Tattaunawa Ta Goma

Tattaunawa Ta Goma TATTAUNAWA TA GOMA Amma da kake cewa: ((3) Matsayin Annabi Muhd SAW a Addinin Shi'a, Wannan Annabi da suke karyar so da yadda suke yaudarar wawaye da son yayan gidansa, zaka ga abinda suke fada a kansa. Majlisi Zinkidi yana fada a littafinsa Biharur Anwar shafi na 43 cewa "Annabi `SAW' baya iya bacci har sai ya sunbaci Fatima a tsakanin nonuwanta"

Bayanai

Tattaunawa Ta Tara

Tattaunawa Ta Tara TATTAUNAWA TA TARA A yau na bude wannan shafin "nana_fatima" sai na ga wannan abin mamaki na hujumi kan masoya Ahlul Baiti (a.s) sai na ga ya kamata in tofa albarkacin bakina; musamman duba zuwa ga cewa; wasu miyagun akidu sun shigo da suke nuni da raini ga Ahlul Baiti (a.s)

Bayanai

Tattaunawa Ta Takwas

Tattaunawa Ta Takwas TATTAUNAWA TA TAKWAS Sau da yawa kana koma wa maganar mutlakat ne har yau, ina ganin kana bukatar sanin ilimin Usulul fikh kafin ka fahimci wasu bayanai, idan dai ba zaka iya ganewa ba to ka bar tattaunawa, kana magana ba ka san inda zaka sanya ta ba

Bayanai

Tattaunawa Ta Bakwai

Tattaunawa Ta Bakwai TATTAUNAWA TA BAKWAI Ka nemi ci gaba da bahasin nan amma ina ganin kowa ya yi tasa fahimtar ya fi kyau, sa'an nan mu kaunaci juna kan abin da muka hadu, mu girmama juna kan abin da muka rabu.

Bayanai

Tattaunawa Ta Shida

Tattaunawa Ta Shida TATTAUNAWA TA SHIDA Ina ganin dakatar da wannan tattaunawa domin: Kana ganin hadisi zai iya inganta sannan sai kuma ya sabawa kur’nai mai girma, wannan abu ne mai ban mamaki daga gareka, ba ka san mutlak da mukayyad da amm da khas da sauransu na Kur’ani ba, amma kai tsaye kana ta kawo ayoyi kana fitar da hukunci

Bayanai

Tattaunawa Ta Biyar

Tattaunawa Ta Biyar TATTAUNAWA TA BIYAR Amma da kake cewa kalmar "Wali" ba a fili take ba, kuma ka yi da'awar yardar Allah ga duk wanda ya yi halifanci kafin Ali (a.s), sai in ce maka: Yana da kyau ka yi wa kanka adalci: ina ganin ka kasa fahimtar abin da na kawo don haka ka koma sosai ka duba, ka kuma nemi taimakon malamanka a kai, kan batun "amm" da "khas" da na kawo. Sannan kuma

Bayanai

Tattaunawa Ta Hudu

Tattaunawa Ta Hudu TATTAUNAWA TA HUD'U Amma game da maganar da ka kawo ta cewa; Shi'a sun ce Allah yana karay to wannan kage ne ka yi musu domin a shafin da ka yi nuni na (USOOL-E-KAAFI, shafi #328, Yakoob kulaini, bol 1): Babu wannan maganar. Shi'a ba su ce Allah yana karya ko kurakurai ba, idan kana ganin cewa ba ka fahimta ba ne, ko kuma wadanda suka ba ka wannan ba su gane ba ne, to a shafi

Bayanai

Tattaunawa Ta Uku

Tattaunawa Ta Uku TATTAUNAWA TA UKU Amma game da dawwawa: Haka ne mumini ba ya dawwama amma da sharadin ya mutu muminin, ba wanda ya take maganar Allah da Manzo (s.a.w) ya ki karba ba, alhalin ya san daga garesu take kuma ya ki imani da ita

Bayanai

Tattaunawa Ta Biyu

Tattaunawa Ta Biyu TATTAUNAWA TA BIYU Zan fara da maganar da kai mai musun wilayar jagoranci da tafarkin Ahlul Baiti (a.s) ka yi ta Gadir Khum a inda Annabi (SAW) yake cewa "man kuntu mawlahu, fa Aliyu maulahu". Kana mai cewa; Ai wannan bai nuna khalifanci ga Imam Ali a ba, kana mai kari da musun ma'anar karshen hadisin da yake cewa: "Allahumma wali man walahu wa adi man adahu" da cewa duk bai nuna halifanci ba!

Bayanai

Tattaunawa Ta Daya

Tattaunawa Ta Daya TATTAUNAWA TA FARKO Shi'a ba sa ganin Ahlussunna (wadanda ba kan mazhabar Ahlul Baita suke ba) a matsayin mutane masu kiyayya da gaba da Ahlul Baiti (a.s), abin da muke cewa shi ne su ba kan mazhabar Ahlul Baiti (a.s)

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)