Falsafa Da Irfani
Tattaunawar Addinai
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
TATTAUNAWAR ADDINI "Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi, kuma Mala'iku da ma'abuta ilmi sun shaida, Yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai Hikima". (Surar Aali Imrana, 3: 18) .
Binciken Addini
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Addini a luga: biyayya: Allah madaukai yana cewa: "Biyayya gaba daya tasa ce" . Ma'ana: biyayya da da'a dawwamammiya tasa ce". Haka nan yake cewa: "Ba sa biyayya da biyayya ta gaskiya" . Kuma kalmar addini ta zo da ma'anar sakamako kamar fadinsa madaukaki: "Mamallakin ranar sakamako"
K'ungiyoyin Bata
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Mu'assasar Al-Balagh
Babu shakka makiya Musulunci sun san cewa Ahlul-baiti (a.s) su ne mabubbuga ta asali da tsarkakar addini mai kwaranye wa musulmi dukkan wahalhalu da bala'u. Su masu daraja ne a zukatan musulmi bai daya. Kowa yana ganin girman alkadarinsu,
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »