Imam Ridha
Matsayin Ridha
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
MATSAYIN IMAM RIDHA (a.s) Matsayin Imam Ridha (a.s) Ya zo cewa Imam Musa alKazim (a.s) ya ce wa 'ya'yansa: "Wannan dan'uwanku Ali dan Musa shi ne masanin alayen Muhammad (s.a.w), ku tambaye shi addininku, ku kiyaye abin da yake gaya muku…" .
Imam Ridha
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Imam Ali Ridha (a.s) Imam Ali Ridha (a.s) Imami Na Takwas: Imam Ali Ridha Dan Musa Al-Kazim (a.s) Sunansa da Nasabarsa: Ali dan Musa dan Ja'afar dan Muhammad. Mahaifiyarsa: Kuyanga ce mai suna Najma. Alkunyarsa: Abul Hasan, Abu Ali. LaKabinsa: Arrida, Assabir, Arradiyyu, Alwafi, Alfadil. Tarihin haihuwarsa: 11 Zul-ka'ada 148H
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »