Imam Kazim
shahadar Imam Musa AlKazim
- An yada a
-
- Madogara:
- garidar al mizan
Yayi shahada ne bayan shayar da shi guba da aka yi tare da umurnin sarkin Abbasiyawa Haruna wanda ya shahara da Haruna Rasheed, haramin sa na nan a Kazimiyyah a kasar Iraki inda ake ziyarar sa.
Imam Kazim
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Imam Musa Al-Kazim (a.s) Imami Na Bakwai: Musa Al-Kazim Xan Ja'afar (a.s) Sunansa da Nasabarsa: Musa xan Ja'afar (a.s), Babarsa: kuyanga ce sunanta (Hamida). Alkunyarsa: Abul-Hasan, Abu Ibrahim, Abu Ali, Abu Isma'il. Laqabinsa: Al-Abdussalih, Assabir, Al-amin, Al-Kazim shi ne ya fi shahara. Tarihin haihuwarsa: 7 Safar shekara 128H.
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »