Imam Sadik
Imam Sadik
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Imam Sadik mam Ja'afar Sadik (a.s) Imami Na Shida: Imam Ja'afar Sadik Dan Muhammad (a.s) Sunansa da Nasabarsa: Ja'afar dan Muhammad dan Ali dan Husaini dan Ali dan Abi Dalib (a.s). Mahaifiyarsa: Ummu Farwa 'yar Kasim dan Muhammad dan Abubakar. Alkunyarsa: Abu Abdullah, Abu Isma'il. Lakabinsa: Assadik, Assabir, Alfadil, Addahir, Alkamil, Almunji. Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul awwal 83H.
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »