Imam Bakir
Shahadar Bakir
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
SHAHADAR IMAM BAK'IR A.S Shahadar Imam Muhammad Bakir (a.s) Kasancewar musulumi sun bar aiki da wasiyyar manzon rahama ta riko da littafin Allah da Ahulu Baiti (a.s) bayan wafatinsa (s.a.w), wannan lamarin ya haifar da gibi mai yawa na rashin sanin madafa wurin sanin hakikanin hukuncin shari'a. Don haka sai aka samu mutane iri-iri da suka dauki nauyin ganin sun fitar da hukuncin shari'a.
Muhammad Bakir
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Imam Muhammad Al-Bakir (a.s) Sunansa da Nasabarsa: Muhammad dan Ali dan Husaini dan Ali dan Abi Dalib (a.s). Mahaifiyarsa: Fadima 'yar Hasan (a.s). Alkunyarsa: Abu Ja'afar. Lakabinsa: Al-bakir da Bakirul Ulum da Asshakir da Al-Hadi.
Imam Bakir
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Imam Muhammad Al-Bakir (a.s) Sunansa da Nasabarsa: Muhammad dan Ali dan Husaini dan Ali dan Abi Dalib (a.s). Mahaifiyarsa: Fadima 'yar Hasan (a.s). Alkunyarsa: Abu Ja'afar. Lakabinsa: Al-bakir da Bakirul Ulum da Asshakir da Al-Hadi. Tarihin haihuwarsa: 1 Rajaba 57 H, ko 3 Safar. Inda aka haife shi: Madina. Matansa:
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »