Muassasar alhasanain (a.s)

Addu'a Da Ziyara

Addu'a Kashin bayan Ibada

Addu'a Kashin bayan Ibada

Hakikanin Addu'a A wannan rubutu mai tarin albarka zamu so kawo muku wani abu wanda yake da amfani matuka game da addu'a kamar yadda ya zo daga littafin nan na mai girma malam muzaffar, hakika addu'a wani munajati ne da Allah (S.W.T) wanda babu wata ganawa da kebewa ta sirri da ta kai ta kima, sannan kuma muna ganin yadda ya zo a littafin kur'ani mai girma da sunnar ma'aiki (S.A.W) da kuma tafarkin nan na halifofinsa ahlul bait (A.S) game da karfafawa matuka game da yin addu'a.

Bayanai

Hakikanin Addu'a

Hakikanin Addu'a Addu'a Gun Ahlul Bait A wannan rubutu mai tarin albarka zamu so kawo muku wani abu wanda yake da amfani matuka game da addu'a kamar yadda ya zo daga littafin nan na mai girma malam muzaffar, hakika addu'a wani munajati ne da Allah (S.W.T)

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)