Imam Ali
Imam Ali Garkuwar Musulmi
- An yada a
-
- Mawallafi:
- harkar musulunci
Sai Manzo (s.a.w.a) ya ce: "Lallai zan bayar da tutar yaki gobe ga wani mutum da ke son Allah da ManzonSa kuma Allah da ManzonSa ke sonsa".
Yakin Khaibar
- An yada a
-
- Mawallafi:
- harkar musulunci
Mai karatu ko ka san yaushe ne aka ci nasara a yakin Khaibar? Kuma ko ka san wanene wanda Allah Ta'ala ya bada nasara a hannun sa a wannan yaki? Sanin wannan yana da muhimmanci saboda yadda tarihi ya tabbatar da siffofin wannan wanda Allah ya bada nasara a hannun nasa............,
Haihuwar imam Ali
- An yada a
lakubbansa :Amirul munin, Sayyidul muslimin, Imamul muttakin, Ka’idul gurril muhajjalin, sayyidul ausiya, sayyidul arab, Almurtada, Ya’asubuddini, Haidar, Al-anza’al badin, Asadul-Lah. Alkunyarsa: Abul Hasan, Abul Hasanain, Abul Sibtain, Abu Raihanatain, Abu Turab.
Gadir a Sabon Tufafinsa
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Da Sunansa Madaukaki Lokacin da na karbi littafin hudubar Manzon Allah (s.a.w) a yau litinin 22 ga watan zalhijji 1423 bayan na duba sai na ga cewa dukkan matsalar dan Adam ta duniya da kuma dukkan kamalar dan Adam yake nema ta lahira da dukkan abubuwan da suka faru ko suke faruwa ko zasu faru a tarihin rayuwar dan Adam duk sun damfaru da wannan huduba kuma warwararsu ta ta'allaka da fahimtar wannan huduba da abin da ya gudan a wannan rana mai girma ta Gadir.
Gadir da Shugabancin Ali
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Wasu sun yi musun ma'anar kalmar "Wali, Maula" da suka zo a cikin wannan hadisin suna masu nuni da cewa don me Annabi (s.a.w) ya yi amfani da wannan kalma?. Su sani hannun Annabi a bude yake a kan ya yi amfani da wannan kalma ta "Wali, Maula"
Wilayar Ali
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
WILAYAR IMAM ALI (S) Tambaya Ta Daya: Wannan tambaya ta ginu ne akan fadar Allah Subhanahu Wa Ta'ala a cikin Suratul Ma'idah aya ta 4 in da Ya ce: Ma'ana A yau na cika maku addininku, na kamala maku ni'imata akan ku, sannan na zabar muku musuluncin nan ya zama shi ne addininku. Wannan aya ta sauka ne a ranar Arafah, 9 ga watam Zul
Imam Ali
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Ranar haihuwarsa: 13 Rajab shekara talatin bayan shekarar giwa wato bayan haihuwar Annabi (s.a.w) da shekara talatin. Inda aka haife shi: Makka cikin Ka'aba. Yakokinsa: Ya yi tarayya a yakokin Manzo (s.a.w) gaba daya banda yakin Tabuka da Manzo ya umarce shi da ya zauna a Madina domin tafiyar da al'amuranta,
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »