Game da Kur'ani
SURAR KECEWA
- An yada a
9. Kuma ya juya zuwa ga iyalinsa yana mai raha. وَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ وَرَاءَ ظَهْرِهِ 10. Kuma amma wanda aka bai wa littafinsa, daga wajen bayansa.
SURATUN NAZI'ATI
- An yada a
يَوْمَ تَرْجُفُ الرَّاجِفَةُ 6. Ranar da mai girgiza abubuwa (busar farko) za ta kada. تَتْبَعُهَا الرَّادِفَةُ 7. Mai biyar ta (busa ta biyu) na biye. قُلُوبٌ يَوْمَئِذٍ وَاجِفَةٌ 8. Wasu zukata, a ranar nan, masu jin tsoro ne. أَبْصَارُهَا خَاشِعَةٌ 9. Alhali idanunsu na kaskantattu.
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »