Annabci
Yadda Allah ke zabar annabwa da wasiyai
- An yada a
Magana kan cewa Allah madaukaki na yi wa wasu daga cikin mutane wahayi ko kuma cewa ya zabe su ya fifita su da wahayi kan sauran mutane; shin akwai wata magana a cikin Kur'ani da ta zo kan haka? Kuma saboda me ya fifita su? Bisa wane ma’auni? Shin su ma mutane ne kamar kowa ba su da banbanci da sauran mutane
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »