Muassasar alhasanain (a.s)

Halaye Da Addu'a

Hakkin Allah Da Gabobi

Hakkin Allah Da Gabobi

Hakkin Rai:"Amma hakkin ranka a kanka shi ne ka sanya ta cikin biyayya ga Allah, sai ka ba wa harshenka hakkinsa, ka ba wa jinka hakkinsa, ka ba wa ganinka hakkinsa, ka ba wa hannunka hakkinsa, ka ba wa kafarka hakkinta, ka ba wa cikinka hakkinsa, sai ka ba farjinka hakkinsa, kuma sannan sai ka nemi taimakon Allah (s.w.t) a kan hakan.

Bayanai

Mugun Hali

Mugun Hali duk mun sani cewa kyawun halin Manzon Allah (S.A.W.A) yana daya daga cikin manyan abubuwan da suka ciyar da musulunci gaba. Haka kuma Allah Ya danganta yaduwar musulunci da kyawun dabi’ar Manzon Allah (S.A.W.A.). allah Ta’ala yace: “Kuma da ka kasance mai fushi mai kaushin hali to da sun watse daga gurin ka.” (surar Ali Imrana:159).

Bayanai

ka san kanka

ka san kanka To mu a wannan bahasin za mu yi magana a kan mutum ne ta fuskancin cewa Shi mutum halitta ce ko samuwa wacce take karbar Kamala; kuma za mu yi magana ne dangane da kamala ta kololuwa da kuma hanyar isa gare ta (kamalar)

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)