Muassasar alhasanain (a.s)

Fikirorin Addini

Koyarwar Musulunci

Koyarwar Musulunci

Kuma da sannu karni na ashirin da biyu zai zo kuma rayuwa zata daukaka a cikin sa sama da yadda yake a yanzu, kuma da sannu ci gaban cikin sa zai karu da gaske, sanna zamu dawo muna kallon ci gaban da ya ke cikin karni na ashirin da daya ba wani abin a zo a agani ba. Alhali a farkon bayyanar su mun kasance muna ganin su wani babban lamari wanda ya girmama a cikin kwakwalen mu.

Bayanai

Akwai Shedan Iblis

Akwai Shedan Iblis Idan bahaushe ya ce Shedan to yana magana kan wani abin halitta ne da labarinsa ya zo a shari'a da ya ki yi wa annabi Adam (a.s) sujada, wanda yake da sunaye kamar haka: Azazil, Harith, Kitra, Algirban, Hakam, Abumurra, AbulKarrubiyyin, Abukardus, da sauran sunaye da ba mu kawo su ba, kuma ana ce masa Iblis.

Bayanai

Sahabbai a Mahanga

Sahabbai a Mahanga Wane ne Sahabi? Suna cewa shi ne wanda ya ga Annabi (s.a.w) ko ya yi zama gunsa wani lokaci. (Zubdatul Afrak: 144) Sai dai wannan bayani game da sahabi kuskure ne babba, domin a lugga ba a kiran mutum aboki, sai wanda yake ya lizimci mutum

Bayanai

Hukunci da Kaddara

Hukunci da Kaddara KADDARAWAR UBANGIJI Haka Allah Ya So! Allah Ya Yarda! Allah Ya Kaddara! Hukuncin Allah! Allah Ya Zartar! Haka Allah Ya So! Haka Allah Ya Yi!

Bayanai

Yin Takiyya

Yin Takiyya Bahasin Takiyya An ruwaito daga Imam Sadik (A.S) a sahihin hadisi cewa: "Takiyya addinina ce kuma addinin iyayena ce". Da kuma "Duk wanda babu takiyya gare shi babu Addini gare Shi". Haka nan takiyya ta kasance taken Ahlul Baiti (A.S) wajen kare kai daga cutar da su da kuma mabiyansu,

Bayanai

Rantsuwa Da Wanin Allah

Rantsuwa Da Wanin Allah Rantsuwa Da Wanin Allah A fasalin da ya gabata mun yi magana ne a kan hada Allah da wasu bayinsa na gari, wato mutum ya nemi wani abu daga Allah ta hanyar hada shi da matsayin wani daga bayin Allah.

Bayanai

Kaddarar Allah

Kaddarar Allah Kaddara a Mahangar Shi'a Hukuncin Allah da Kaddara Jamar'arAl- Mujabbira sun tafi a kan cewa Allah (s.w.t) yana aikata ayyukan halittu don haka sai yazamanto ke nan ya tilasta mutane a kan aikata sabo dukda haka kuma ya yi musuazaba,

Bayanai

Ceto ko Yaye Zunubai

Ceto ko Yaye Zunubai Ceto Ko Yaye Zunubbai Ceto wani asali ne wanda Kur'ani da sunnar Ma'aiki suke tabbatar da shi, sannan dukkan kungiyoyin musulmai sun amince da shi ba tare da wani shakku ko kokwanto ba.

Bayanai

Canjin ra'ayi gun Allah

Canjin ra'ayi gun Allah Bayani Game Da "Al-bada'u" "Al-bada'u" A Cikin Kur'ani Mai Girma Ana la'akari da '"bada'u"' a cikin al'amura na ilimin sanin Allah (S.W.T) da kadaita shi da aka tayar da bahasi mai fadi a kansa tsakanin malaman kalam.

Bayanai

Sunan Bauta ga Wani

Sunan Bauta ga Wani Sanya Wa 'Ya'ya Sunan Da Ya Fara Da "Abd" Wani lokaci sakamakon soyayyar mutum ga wani yakan kirakansa da sunan bawansa, wato "Abd ko Gulam", manufar wannan kuwa shi ne nuna karanta ga wannan mutum da kake girmamawa.

Bayanai

Bidi'a Cikin Addini

Bidi'a Cikin Addini Kur'ani Mai Daraja: "Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi, kuma Mala'iku da ma'abuta ilmi sun shaida, Yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai Hikima". (Surar Aali Imrana, 3: 18) .

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)