Muassasar alhasanain (a.s)

Falsafa Da Irfani

Tattaunawar Addinai

Tattaunawar Addinai

TATTAUNAWAR ADDINI "Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi, kuma Mala'iku da ma'abuta ilmi sun shaida, Yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai Hikima". (Surar Aali Imrana, 3: 18) .

Bayanai

Binciken Addini

Binciken Addini Addini a luga: biyayya: Allah madaukai yana cewa: "Biyayya gaba daya tasa ce" . Ma'ana: biyayya da da'a dawwamammiya tasa ce". Haka nan yake cewa: "Ba sa biyayya da biyayya ta gaskiya" . Kuma kalmar addini ta zo da ma'anar sakamako kamar fadinsa madaukaki: "Mamallakin ranar sakamako"

Bayanai

K'ungiyoyin Bata

K'ungiyoyin Bata Babu shakka makiya Musulunci sun san cewa Ahlul-baiti (a.s) su ne mabubbuga ta asali da tsarkakar addini mai kwaranye wa musulmi dukkan wahalhalu da bala'u. Su masu daraja ne a zukatan musulmi bai daya. Kowa yana ganin girman alkadarinsu,

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)