Muassasar alhasanain (a.s)

Imam Ridha

Matsayin Ridha

Matsayin Ridha

MATSAYIN IMAM RIDHA (a.s) Matsayin Imam Ridha (a.s) Ya zo cewa Imam Musa alKazim (a.s) ya ce wa 'ya'yansa: "Wannan dan'uwanku Ali dan Musa shi ne masanin alayen Muhammad (s.a.w), ku tambaye shi addininku, ku kiyaye abin da yake gaya muku…" .

Bayanai

Imam Ridha

Imam Ridha Imam Ali Ridha (a.s) Imam Ali Ridha (a.s) Imami Na Takwas: Imam Ali Ridha Dan Musa Al-Kazim (a.s) Sunansa da Nasabarsa: Ali dan Musa dan Ja'afar dan Muhammad. Mahaifiyarsa: Kuyanga ce mai suna Najma. Alkunyarsa: Abul Hasan, Abu Ali. LaKabinsa: Arrida, Assabir, Arradiyyu, Alwafi, Alfadil. Tarihin haihuwarsa: 11 Zul-ka'ada 148H

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)