Muassasar alhasanain (a.s)

Imam Kazim

shahadar Imam Musa AlKazim

shahadar Imam Musa AlKazim

Yayi shahada ne bayan shayar da shi guba da aka yi tare da umurnin sarkin Abbasiyawa Haruna wanda ya shahara da Haruna Rasheed, haramin sa na nan a Kazimiyyah a kasar Iraki inda ake ziyarar sa.    

Bayanai

Imam Kazim

Imam Kazim Imam Musa Al-Kazim (a.s) Imami Na Bakwai: Musa Al-Kazim Xan Ja'afar (a.s) Sunansa da Nasabarsa: Musa xan Ja'afar (a.s), Babarsa: kuyanga ce sunanta (Hamida). Alkunyarsa: Abul-Hasan, Abu Ibrahim, Abu Ali, Abu Isma'il. Laqabinsa: Al-Abdussalih, Assabir, Al-amin, Al-Kazim shi ne ya fi shahara. Tarihin haihuwarsa: 7 Safar shekara 128H.

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)