Muassasar alhasanain (a.s)

Game da Kur'ani

SURAR KECEWA

SURAR KECEWA

9. Kuma ya juya zuwa ga iyalinsa yana mai raha.   وَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ وَرَاءَ ظَهْرِهِ    10. Kuma amma wanda aka bai wa littafinsa, daga wajen bayansa.   

Bayanai

SURATUN NAZI'ATI

SURATUN NAZI'ATI   يَوْمَ تَرْجُفُ الرَّاجِفَةُ  6. Ranar da mai girgiza abubuwa (busar farko) za ta kada.   تَتْبَعُهَا الرَّادِفَةُ  7. Mai biyar ta (busa ta biyu) na biye.   قُلُوبٌ يَوْمَئِذٍ وَاجِفَةٌ  8. Wasu zukata, a ranar nan, masu jin tsoro ne.   أَبْصَارُهَا خَاشِعَةٌ  9. Alhali idanunsu na kaskantattu.  

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)