Wasu Makaloli
Auran Mutu'a
- An yada a
Auren Wata Al’umma Idan auren wata al’umma da ba musulma ba ya kasance sabanin na musulunci to shari’ar musulunci ta zartar da aurensu, don haka wannan matar tana da hurumin cewa tana da aure kuma dole ne kiyaye dukkan hurumin da mace me aure take da shi game da wannan matar. Amma a mas’alar yaki wani abu ne mai bambanci da wannan mas’alar, domin yaki yana nuni da cewa al’u
Sakon Ali a.s ga Malik Ashtar
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Imam Ali a.s
Wannan shi ne abin da bawan Allah sarkin muminai Ali (a.s) ya umarci Malik dan al'Haris al'Ashtar da shi a sakonsa zuwa gareshi yayin da ya sanya shi shugaban Masar: Hada harajinta, da yakar makiyanta, da gyara mutanenta, da raya kasarta.
Amsar Wasikar Najashi
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Imam Ja'afar AsSadiq a.s
Tambayar Najashi: Allah ya tsawaita rayuwar shugabana (Imam Ja'afar Sadik)! Ya sanya ni fansa gareshi daga dukkan abin ki, kuma kada ya nuna mana wani mummunan abu (ya same shi) domin shi (Ubangiji Madaukaki) mai iya yin haka ne, mai iko a kan haka.
Rai Da Jiki
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
RAI DA JIKI Gyaran Rai Na Biyar Bayan dukkan bayanan da suka gabata game da rai da jiki, zamu so mu kawo wasu misalai guda biyu daga Kur'ani mai daraja. Jiki yana da bukatu kamar yadda rai yake da su, wani lokaci wadannan bukatu suna karo da juna, kamar mutumin da yake son shan giya, a lokaci guda kuma yana rage masa tunani da kaifin hankali, sau da yawa wasu
Hanyar Tsira
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
HANYAR TSIRA Gyaran Rai Na Hudu Ita hanya ce da zamu iya samun galaba a kan rundunar jahilci cikin sauki kamar yadda zamu kawo, domin duk wani ciwo yana da magani, wannan ciwon na rai ne ko na jiki.
Rundunar Jahilci
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
RUNDUNAR JAHILCI Gyaran Rai Na Uku Hankali da Jahilci wasu rundunoyi biyu masu harin juna da gaba mai tsanani tsakaninsu, domin duk sa'adda aka samu wani abu to babu mai yarda wani ya dauka shi kadai, kuma babu mai yarda a raba, kowanne yana son ya mallaka shi kadai ne. Don haka ne idan mutum ya samu kansa a karkashin harin wadannan abubuwa biyu babu makawa n
Rundunar Hankali
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
RUNDUNAR HANKALI Gyaran Rai Na Uku Hankali da Jahilci wasu rundunoyi biyu masu harin juna da gaba mai tsanani tsakaninsu, domin duk sa'adda aka samu wani abu to babu mai yarda wani ya dauka shi kadai, kuma babu mai yarda a raba, kowanne yana son ya mallaka shi kadai ne.
Rayukan Mutane
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Gyaran Rai Na Biyu Rai shi ne bangaren badini na dan Adam wanda ba a ganin sa amma ana riskarsa da mariskai na badini, don haka ne kowane mai rai yana riskar samuwarsa da cewa yana da samuwa. Amma jiki shi ne bangaren zahiri na dan Adam
Bukatun Jiki
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
BUKATUN JIKI Gyaran Rai Na Daya A nan zamu so mu yi nuni da kusurwowin samuwar mutum guda biyu masu muhimmanci da ya hada da rayinsa da jikinsa da siffofin duka biyu da yadda ya kamata a tarbiyyantar da su. Wannan kuwa shi ne mafi muhimmanci a rayuwar dan Adam da idan ya gyaru to dukkan bangarorin sun samu gyaruwa, amma idan ya baci to dukkan bangarorin sun baci.
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »