Fikirorin Addini
Koyarwar Musulunci
- An yada a
Kuma da sannu karni na ashirin da biyu zai zo kuma rayuwa zata daukaka a cikin sa sama da yadda yake a yanzu, kuma da sannu ci gaban cikin sa zai karu da gaske, sanna zamu dawo muna kallon ci gaban da ya ke cikin karni na ashirin da daya ba wani abin a zo a agani ba. Alhali a farkon bayyanar su mun kasance muna ganin su wani babban lamari wanda ya girmama a cikin kwakwalen mu.
Akwai Shedan Iblis
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Idan bahaushe ya ce Shedan to yana magana kan wani abin halitta ne da labarinsa ya zo a shari'a da ya ki yi wa annabi Adam (a.s) sujada, wanda yake da sunaye kamar haka: Azazil, Harith, Kitra, Algirban, Hakam, Abumurra, AbulKarrubiyyin, Abukardus, da sauran sunaye da ba mu kawo su ba, kuma ana ce masa Iblis.
Sahabbai a Mahanga
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Wane ne Sahabi? Suna cewa shi ne wanda ya ga Annabi (s.a.w) ko ya yi zama gunsa wani lokaci. (Zubdatul Afrak: 144) Sai dai wannan bayani game da sahabi kuskure ne babba, domin a lugga ba a kiran mutum aboki, sai wanda yake ya lizimci mutum
Hukunci da Kaddara
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
KADDARAWAR UBANGIJI Haka Allah Ya So! Allah Ya Yarda! Allah Ya Kaddara! Hukuncin Allah! Allah Ya Zartar! Haka Allah Ya So! Haka Allah Ya Yi!
Yin Takiyya
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Allama Muhammad Muzaffar
Bahasin Takiyya An ruwaito daga Imam Sadik (A.S) a sahihin hadisi cewa: "Takiyya addinina ce kuma addinin iyayena ce". Da kuma "Duk wanda babu takiyya gare shi babu Addini gare Shi". Haka nan takiyya ta kasance taken Ahlul Baiti (A.S) wajen kare kai daga cutar da su da kuma mabiyansu,
Rantsuwa Da Wanin Allah
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Ayatul-Lahi Subhani
Rantsuwa Da Wanin Allah A fasalin da ya gabata mun yi magana ne a kan hada Allah da wasu bayinsa na gari, wato mutum ya nemi wani abu daga Allah ta hanyar hada shi da matsayin wani daga bayin Allah.
Kaddarar Allah
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Allama Muhammad Muzaffar
Kaddara a Mahangar Shi'a Hukuncin Allah da Kaddara Jamar'arAl- Mujabbira sun tafi a kan cewa Allah (s.w.t) yana aikata ayyukan halittu don haka sai yazamanto ke nan ya tilasta mutane a kan aikata sabo dukda haka kuma ya yi musuazaba,
Ceto ko Yaye Zunubai
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Ayatul-Lahi Subhani
Ceto Ko Yaye Zunubbai Ceto wani asali ne wanda Kur'ani da sunnar Ma'aiki suke tabbatar da shi, sannan dukkan kungiyoyin musulmai sun amince da shi ba tare da wani shakku ko kokwanto ba.
Canjin ra'ayi gun Allah
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Majma'ul Alami Li Ahlil-baiti
Bayani Game Da "Al-bada'u" "Al-bada'u" A Cikin Kur'ani Mai Girma Ana la'akari da '"bada'u"' a cikin al'amura na ilimin sanin Allah (S.W.T) da kadaita shi da aka tayar da bahasi mai fadi a kansa tsakanin malaman kalam.
Sunan Bauta ga Wani
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Ayatul-Lahi Subhani
Sanya Wa 'Ya'ya Sunan Da Ya Fara Da "Abd" Wani lokaci sakamakon soyayyar mutum ga wani yakan kirakansa da sunan bawansa, wato "Abd ko Gulam", manufar wannan kuwa shi ne nuna karanta ga wannan mutum da kake girmamawa.
Bidi'a Cikin Addini
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Ayatul-Lahi Subhani
Kur'ani Mai Daraja: "Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi, kuma Mala'iku da ma'abuta ilmi sun shaida, Yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai Hikima". (Surar Aali Imrana, 3: 18) .
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »