Muassasar alhasanain (a.s)

Imam Husain

ZIYARAR ARBA'IN DIN IMAM HUSAIN

ZIYARAR ARBA'IN DIN IMAM HUSAIN

Ziyarar Imam Husain tana daga cikin ziyarorin da aka rawaito hadisai da suke nuni a kan girman sha’aninta wanda a cikin wannan littafi da yake hannun dan’uwa mai karatu muka kawo guda arba’in daga cikin ruwayoyi mafiya inganci da suka yi magana a kan falalar ziyaran Imam Husain dan Ali (a.s).

Bayanai

ZIYARAR ARBA'IN DIN IMAM HUSAIN

ZIYARAR ARBA'IN DIN IMAM HUSAIN Ziyarar Imam Husain tana daga cikin ziyarorin da aka rawaito hadisai da suke nuni a kan girman sha’aninta wanda a cikin wannan littafi da yake hannun dan’uwa mai karatu muka kawo guda arba’in daga cikin ruwayoyi mafiya inganci da suka yi magana a kan falalar ziyaran Imam Husain dan Ali (a.s).

Bayanai

Tarihin Imam Hussain

Tarihin Imam Hussain Bayan mutuwar Mu'awiya da kuma fadawar mulki hannun lalataccen dansa Yazidu, sai ya hori gwamnoninsa da su karbi bai'a daga mutane.

Bayanai

Waki’ar Ashura

Waki’ar Ashura Wannan shi ne darasin Ashura. Mu tsaya kyam a tafarkin Allah ko da za a kashe mu ne. Da wannan Imam Husaini ya yi juyi, juyin-juya-hali, wanda ya koyar da al’umma har ya zuwa ranar karshe cewa haka ake yi. Akan tsaya kyam ne a kan gaskiya tare da ma’abotansa. Haka kuma su mutanen da suka yadda suka yi shahada tare da Imam Husaini, abin da suka nuna kenan. Ana kasancewa tare da ma’abota gaskiya ne a duk inda suke.

Bayanai

Imam Husain (A.S)

Imam Husain (A.S) Imam Husain Shahidi (a.s) S Imami Na Uku: Imam Husain Shahidi (a.s) Dan Ali Sunansa da Nasabarsa: Al-Husaini dan Ali dan Abi Dalib dan Abdul Mudallib. Babarsa: Fadima 'yar Manzon Allah (s.a.w). Alkunyarsa: Abu Abdullahi. Lakabobinsa: Arrashid, Addayyib, Assayyid, Azzakiyyi, Almubarak, Attabi'i limardatil-Lah, Addalil ala zatil-Lah, Assibd, Sayyidi shababi Ahlil Janna, Sayyidus-Shuhada'u, Abul ayimma.

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)