Imam Hasan
Su waye shugabannin gidan aljanna?
- An yada a
Imam Hasan da Husain jikokin manzan Allah (saw) shawagabannin ne ga dukkanin ‘yan aljanna kuma su shugabannin samarin gidan aljanna ne. amma shugabancin su ya fi karfi kan samarin da suka yi shadan a lokacin samrtarsu, kuma wannan bai ci karo da shagabancin sauran manzanni da Annabawa a cikin gidan aljanna ba.
Imam Hasan (A.S)
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Imam Hasan Mujtaba (a.s) Imam Hasan Mujtaba (a.s) Dan Ali (a.s) Dan Ali (a.s) Sunansa da Nasabarsa: shi ne Al-hasan da Ali dan Abu dalibi dan Abdulmudallibi (a.s). Babarsa: Fadim Azzahara (a.s) 'yar Manzon Allah (s.a.w). Alkunyarsa: Abu Muhammad. Lakabinsa: Attakiyyi, Azzakiyyi, Assibd, Addayyib, Assayyid, Alwaliyyi. Tarihin haihuwarsa: 15 Ramadan 3 H. a mash'huri, a wata ruwaya an ce shekara ta 2. Inda aka haife shi: Madina.
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »