Muassasar alhasanain (a.s)

Manzon Allah

Haihuwar Manzon Rahama Manzo Munhammad (A.S)

Haihuwar Manzon Rahama Manzo Munhammad (A.S)

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.  Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra'uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Bayanai

Saukar Wahayi Ga Manzo

Saukar Wahayi Ga Manzo Wannan kira ne na tafiya da sako da yin albishir da sabon addini da daukar da'awar Allah zuwa ga mutane. Don haka ba abin da ya ragewa Manzon Allah sai amsa kira da gaggauta sanar da Ali bin Abi Talib(1). (a.s), wannan da jahiliyya bata gurbata shi da dattinta ba, kuma bai taba sujjada ga gunki ba. Domin ya tashi ne a hannun Manzo (s.a.w.a) kuma a gidansa. Sai ya amsa kiran Allah, ruhinsa ya rungumi ruhin sakon Allah Madaukaki.  

Bayanai

Sirrin Slatin Annabi 2

Sirrin Slatin Annabi 2 bukata na biya sabida yima annabi (s a w w) salati.

Bayanai

‎Sirrin Slatin Annabi

‎Sirrin Slatin Annabi Manzon Allah(s w w) ya ce, "Wanda ya yi salati a gare ni bai yi salati ga iyalan gidanaba, za a samu jijjabai guda saba'in tsakanin salatin da sama, kuma Allah Ta'ala zai ce, "Ban karba maka ba, kuma ba ka rabauta ba.

Bayanai

Muhammadu Manzon Allah

 Muhammadu Manzon Allah   A lokacin saukar wahayin farko Imam Ali na wajen. Yana ganin Annabi a lokacin da ya ke karbar wahayi; kuma shi ne farkon wanda ya fara ba da gaskiya da sakon Musulunci a maza, Khadijah kuma a mata; wannan wata daraja ce da Allah Ya kebance su da ita, ba wata kumbiya-kumbiyar tarihi da neman kutso da wasu wannan sahun da zai iya canza ta!

Bayanai

Yabon Annabi

Yabon Annabi ABON ANNABI (S) "Kuma Yabo babu shakka wata alama ce ta soyayya, kai bari dalili ne na ingantar imani babu jayayya". Hakika zuciyata ta tsaya cik! Akan shin abin da nake aikatawa yana gudana ne karkashin shari'a da yarda ne, ko kuwa karkashin hani ne da kin yarda?! Amma abin da dai na sani shine

Bayanai

Mauludin Annabi

Mauludin Annabi MAULUDIN ANNABI MUHAMMAD (s.a.w) Mauludi: Wani buki ko taro ne domin tunawa da ni'imomin Allah da ya yi mana da rahamarsa da ya saukar zuwa ga bayinsa domin shiriya ga dukkan talikai. Magana kan mauludin Annabi (s.a.w) da sak'on da ya zo da shi abu ne mai matuk'ar k'ima da daraja wanda babu wani abu da ya kai shi muhimmanci, domin kuwa yana nufin bayanin sak'on da d'an Adam ba zai samu tsira ba sai ya yi rik'o da shi. Don haka zamu yi gajeren bayani kan Mauludin Annabi (s.a.w), da Sak'onsa, da kuma Musulmi.

Bayanai

Manzon Allah

Manzon Allah MANZON ALLAH MUHAMMAD (s.a.w) Manzo Muhammad Al-Habib Dan Abdullahi Sunansa da Nasabarsa: Muhammad dan Abdullahi dan Abdul mudallibi dan Hashimi dan Abdu manafi dan Kusayyi dan Kilabi, nasabarsa madaukakiya tana tukewa zuwa ga Annabi Ibrahim (a.s).

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)