Muassasar alhasanain (a.s)

Mace Da Al'umma

Rayuwar Ma'aurata

Rayuwar Ma'aurata

Kuma akwai daga ayoyinsa, ya halitta muku matan aure daga kawukanku, domin ku nutsu zuwa gareta, kuma ya sanya soyayya da rahama a tsakaninku, lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu yin tunani .

Bayanai

Zabar Mace2

Zabar Mace2 Zab'ar Mace Ko Namijin Aure Ayoyin masu yawa ne suka zo a cikin littafi mai girma na kur'ani suna nuni zuwa ga dokokin zamantakewar aure da zamu kawo su a dunk'ule kamar haka: 1- Namiji shi ne shugaba a cikin iyali: Nisa'I:34. 2- Mace nutsuwar mijinta ce: Rum: 21.

Bayanai

Zabar Mace

Zabar Mace Littafin ya k'unshi tak'aitaccen bayani ne game da yadda ya kamata gida ya kasance, da siffofin ma'aurata, da kuma yadda ya kamata su kalli rayuwa, da abin da ya shafi kula da hak'k'in juna kamar yadda musulunci ya gindaya ba tare da k'etare iyaka ba.

Bayanai

Hijabin Mace2

Hijabin Mace2 Hijabi Lullubin Musulunci 2 5- Shubhohi Kan Hijabi Tambaya a nan ita ce dai: shin masu inkarin ci gaba (kasashen Turai) za su iya yarda da hijabi tattare da irin fahimtar da suka yi masa na cewa shi wani kokari ne na mayar da mace baya da kuma raunanar da ita daga tawaye ga zaluncin da ake mata, wanda hakan raunana rabin al'umma ne?

Bayanai

Hijabin Mace

Hijabin Mace Hijabi Lullubin Musulunci 1 Me Ya Sa Hijabi Kawai? Muna fatan an fahimci irin bayanin da muka yi dangane da bambancin da ke tsakanin hijabi (kange-wa) irin wadda aka dauka a zamanin jahiliyya danga-ne da mu'amalolin mace, da kuma hijabin da Musu-lunci ya dauka a matsayin garkuwa da zai kare mace daga zalunci da tozarta kimarta da wasu wawaye ke yi.

Bayanai

Mace a Musulunci

Mace a Musulunci Mace a Mahangar Musulunci Mahangar musulunci ta girgiza duniya a wancan zamani da ta shelanta cewa; babu bambanci tsakanin mace da namiji sai da tsoron Allah a daidai wannan lokaci a duk fadin duniya daga gabas har yamma babu inda mace take da wata kima ko wani hakki muhimmi a cikin al'ummarta. Haka nan ya zo a Kur'ani mai girma fadin Allah madaukaki: "Ya ku mutane! mu mun halicce ku maza da mata… mafi girmanku a wajan Allah shi ne mafi tsoronku gare shi...

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)