Iyali Da yara
Hakkin Iyaye
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
uhimmancin Hakkokin Iyaye Tun ranar farko da Allah madaukaki ya halicci mutum ya sanya jagorancin 'ya'ya a hannun iyaye wanda yake shi ne uba na farko Annabi Adam (a.s). Wadannan hakkokin an yi bayaninsu a wasu ayoyin na Kur'ani mai girma,
Wasiyyar Luqman (a.s)
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Ubangiji madaukaki yana cewa: "Hakika mun ba wa Lukman hikima ka godewa Allah wanda ya gode yana godewa ne ga kansa kuma wanda ya butulce hakika Allah mawadaci ne abin yabo. Yayin da Lukman ya ce da dansa yana mai yi masa wa'azi Ya dana! Kada ka yi shirka da Allah (an ce dansa ya kasance mushriki, bai gushe ba yana yi masa wa'azi har sai da ya musulunta) hakika shirka zalunci ne mai girma "
Hakkin 'Ya'ya
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Iyaye su ne wadanda suke da nauyi mai girma da muhimmanci a fagen tarbiyyar 'ya'yansu manyan gobe da ya hau kansu, suna iya cimma wannan buri da dan Adam yake bukatarsa matuka ta hanyar kiyaye dokokin da Ubangiji ya gindaya. Kuma kiyaye haka zai iya bayar da wata gudummuwa maras misali ga duniyar dan Adam
Iyaye da 'Ya'yansu
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Iyali su ne mafi muhimmancin abin da yake iya sanya mutum daukaka ko kaskanta, kuma alakar uba da uwa da 'ya'yansu, ko ta 'ya'ya da su iyaye, ita ce take samar da nauyi da ya hau kan kowanne daga cikinsu
Tarbiyyar Yara3
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Manzon Allah (s.a.w) yana cewa: "Yaro a shekara bakwai na farko shugaba ne kuma sarki, a shekara bakwai kuma bawa ne ribataccen yak'i, a shekara bakwai kuma d'an'uwa ne kuma waziri" . Gabatarwar Mawallafi Ina godiya ga Allah da ya ba ni damar rubuta wannan littafi
Tarbiyyar Yara2
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Tarbiyyar Yara A Musulunci Ina godiya ga Allah da ya ba ni damar rubuta wannan littafi mai suna "Tarbiyyar Yara A Musulunci" domin bayani game da yadda ya kamata a tarbiyyantar da yaro, an rubuta wannan littafi ne saboda bukatar da take cikin al'ummarmu
Tarbiyyar Yara
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Tarbiyyar Yara A Musulunci Tarbiyyar Yara A Musulunci Hafiz Muhammad Sa'id hfazah@yahoo.com Ina godiya ga Allah da ya ba ni damar rubuta wannan littafi mai suna "Tarbiyyar Yara A Musulunci" domin bayani game da yadda ya kamata a tarbiyyantar da yaro, an rubuta wannan littafi ne saboda bukatar da take cikin al'ummarmu ta ganin an kiyaye hakkin yara da tarbiyyantar da su tarbiyya ta gari ta Addini wanda wannan shi ne sirrin ci gaban kowace al'umma da kuma habakarta a fagage daban-daban,
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »