Wasu Makaloli
Umarar Mufrada
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Kashe-kashen Umara da Hajji A darussan da suka gabata mun kawo ayyukan Umarar Tamattu'i da Hajji Tamattu'i a takaice, kuma muna cewa a takaice ne saboda ayyukan hajji suna da yawan gaske matuka. Sai dai mun kawo mafi muhimmancinsu ne wadanda sau da yawa a kan samu kai cikinsu
Bayan Kwanakin Mina
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Ayyukan Makka kamar yadda muka kawo su ne: 1.Dawafin hajji, 2.Sallar dawafin hajji, 3.Sa'ayi tsakanin Safa da Marwa, 4.Dawafin mata, 5.Sallar dawafin mata. Wadannan ayyukan idan mutum yana da dama yana iya zuwa Makka a ranar idi bayan ya yi jifa da yanka da aski ya tafi Makka ya yi su.
Ranar Idi a Mina
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Shirye - shiryen Tafiya Mina a Ranar Idi Bayan mun baro Muzdalifa a goma ga watan zulhijja sai mu kama hanya zuwa Mina, tsakanin Muzdalifa da Mina wasu 'yan mitoci ne kamar mita dari, da mun fito daga mash'ar zamu ga wurin da aka rubuta shi karshen Mash'ar, don haka ne ma a zama a Mash'ar
Haramar Hajjin Tamattu'i
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Bayan mun kammala umara, mun saurari zuwa ranakun Hajji Tamattu'i a Makka, mun gama wadannan kwanakin sai mu yi haramar kuma yin Hajji Tamattu'i. 1. Kamar yadda muka fara yin ayyukan Umarar Tamattu'i da yin harami, haka nan muke fara ayyukan hajji da yin harami.
Kwanakin Makka
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Bayan gama ayyukan umara da sanya kayan gida muna makka har sai lokacin fara ayyukan hajji sun zo, sau da yawa muna sake sanya kayan harami ne ranar 8 ga watan zulhajji bisa mustahabbanci, sai mu yi harama da Hajji Tamattu'i
Dawafi da Sa'ayi
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Bayan mun yi dawafi to abubuwa uku ke nan suka rage mana: sallar dawafi, sa'ayin tsakanin safa da marwa, da yanke gashi. Idan muka kammala dawafi sai mu yi salla raka'a biyu, sai dai akwai mas'aloli guda uku game da sallar dawafi: zamanin yin ta, wurin yin ta, yadda ake yin ta.
Umarar Tamattu'i
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Ayyukan Umarar Tamattu'i Ayyukan umara daga harami zuwa mikati ne suke farawa, kuma ayyukan da suka zama wajibi a yi su sun hada da: Dawafi, sallar dawafi, sa'ayi tsakanin Safa da Marwa, rage gashi, duk da cewa tsakanin harami da yin dawafi akwai ayyukan da suka haramta kan mai yin harami,
Abubuwan Haram da Kaffarori
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Abubuwan Da Aka Haramta Wa Mai Harami Bahasinmu game da abubuwan haram a ihrami ne, mun ce abubuwan da kaa haramta a ihrami kala uku ne: Na farko, su ne wadanda suka kebanci maza kawai; wato ga maza suke haram ne amma ga mata ba haramun ba ne;
Abubuwan Haram a Harami
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Daga lokacin da mai hamra ya fadi labaika ya yi haram, to wasu ayyukan sun zma haram gae shi da ake kiran su abubuwan haram ga mai harama, haka suke a umarar tamattu'I da kuma hajjin tamattu'I da kuma umarar mufrada.
Sanin Mikatoti
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Lokacin da kwanakin zaman mu a madina mai haske suka zo karshe, sai mu shirya zuwa ga masallacin shajara, mu fara yin ayyukan umarar tamattu'I. wadanda suka fara ayyukansu da madina wadanda sun fara da madina ne kafin yin ayyukan hajji,
Ziyarar Madina
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Wurare Masu Tsarki Mun zo madina mai haske, kuma da nufin Allah in alah ya so bayan wasu 'yan kawanaki zamu tafi mikata don fara yin ayukan umarar tamattu'i.
Safarar Hajji
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Na farko: mas'alar gyara salla da zai sanya kowa ya tafi wurin malami ya yi salla domin ta yiwu wani yana da shekaru yana yin salla amma sallarsa tana da matasla, kuma ba fata ake yi ba idan sallarsa ta kasance ba daidai ba. Domin a ayyukan hajji da uamara muna da salloli uku ne, daya ita ce ta umarar tamattu'I,
Wakilcin Hajji
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Da can mun ce wani lokacin wani nau'in aikin hajji kamar hajjin musulunci yana hawa kanmu, amma wani lokaci muna wakiltar wasu ne don yin aikin hajji, wannan shi ma yana da nasa hukucnin, saboda a wadanan shekarun wasu sukan je hajji don su wakilci wasu; misali uba ya sayi kujera sai ya kasa zuwa saboda ya samu raunin jiki da rashin karfi, ko kuma ya rasu ya taafi zuwa ga rahamr Allah,
Ikon Hajji
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Kamar yadda hajji kansa yake wajibi, haka ma mukaddimar safara zuwa hajji take wajibi a kan mutum, wato idan mutum ya samu iko to ya zama wajibi a kansa ya tafi sayan tiket, da yin paspot, da biyan kudin kujera, da sanya sunansa a shiyarsa, wadannan duka wajibi ne yin su.
Mukaddimar Hajji
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
Gaisuwa gareku masu sauraro masu shaukin ziyarar dakin Allah mai alfarma, musamman masu niyyar tafiya zuwa kasa mai tsarki don yin aikin hajji a wannan shekarar. Mu a wannan darasin da sauran darussan da zasu zo nan gaba muna son mu yi bayanin hukunci da ayyukan umara da hajji ne bisa fatawar marja'I mai girma da daraja
Hajji da Mahajjata
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Duk wani musulmi yana son zuwa Hajji saboda girman ladan da yake tattare da shi, sai dai wani abu da ya kamata mu sani shi ne zuwa Hajji ba ya zama wajibi sai ga wanda yake da halin hakan. Don haka Allah (s.w.t)
Ziyarar Kabari
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Ayatul-Lahi Ja'afar Subhani
Ziyarar Kaburbura Masu Daraja [Al'adar Mutunce Kuma Sunnar Ubangiji] Makabarta wani wuri ne babba a cikin birni da kauye inda yake dauke da babba da yaro mai iko da talaka daga magabata wadanda suke cikin barci mai zurfi wanda kamar ba za a farka ba.
Umarni da Kyakkyawa
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Allama Muhammad Muzaffar
Umarni Da Kyakkyawa Da Hani Ga Mummuna Suna daga cikin farillai kuma mafiya daukakarsu, kuma da su ne ake tsayar da farillai, kuma wajabcinsu yana daga cikin larura na addini, hakika littafi mai girma da hadisai madaukaka sun kwadaitar a kansu, da mabanbantan lafuzza.
Aikin Kwadago
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Yin K'wadago (K'odago) Kwadago ko kuma Kodago shi ne mutum ya yi aikin lada, kamar ya yi aikin gini domin a biya shi wani kudi a matsayin ladan aikinsa bisa yarjejeniyar gwargwadon kudi da yanayin aiki da yawansa ko girmansa ko adadinsa wani lokaci da lokacisa