Muassasar alhasanain (a.s)

Tarihin Shianci

Asasin Shi'anci 2

Asasin Shi'anci 2

bn Khaldun ya tafi kan cewa Shi’anci ya bayyana ne lokacin Shura , wato akwai wasu sahabbai da suke tare da Ali, suna ganin shi ne yafi cancantar halifanci sama da waninsa, lokacin da aka hana shi aka ba wa waninsa sai suka nuna rashin amincewarsu, daga cikinsu akwai Zubair, Ammar bn Yasir, Mikdad bn Aswad da sauransu sai dai jama’a sun tsaya kyam suka gargade su kan hakan, ba su ci gaba da boren nasu ba [1] .

Bayanai

Asasin Shi'anci 1

Asasin Shi'anci 1   Manzon Allah (s.a.w) ya ce: “ Ya Ali! Kai da ‘yan Shi’anka za ku same ni a bakin tafki [1] ” . Manzon Allah (s.a.w) ya ce: “ Ya Ali! Za ka gabato wajen Allah alhali ‘yan shi’anka suna a matsayin yardaddun abin yarda, sannan kuma za a gabatar da makiyanka alhali ana fushi da su [2] ” . Manzon Allah (s.a.w) ya ce: “ Ali da ‘yan Shi’ansa su ne masu rabautuwa ranar kiyama [3] ” . Manzon Allah (s.a.w) ya ce: “ ’Yan Shi’an Ali su ne masu samun rabo [4] ” . Manzon Allah (s.a.w) ya ce: “ Ya Ali! Hakika Allah Ya gafarta maka da zuriyarka da ‘ya’yanka da iyalanka da ‘yan shi’anka da kuma masoyan ‘yan Shi’anka…. [5] ” .

Bayanai

Mutane Shi'awa

Mutane Shi'awa Wadannan wasu bayanai ne, na `yan kadan da na so su zama kawai matashiya a kan rigyangyantun Shi'a wajen yin hidima ga tunanin larabawa, da kuma daukaka shi, don haka mai karatu zai iya komawa zuwa masdarori domin ya sami kari a kan wannan. 1- Mawakan Shi'a:

Bayanai

Asalin Shianci

Asalin Shianci A yanzu zamu koma zuwa ga farkon Shi'anci da kuma asalinsa faruwarsa da nuna yadda yake haduwa da cewa shi ne hakikanin musulunci. Sannan kuma sai mu ga yadda yake tun farkon samuwarsa da kuma yadda aka samu share fagen kasancewarsa,

Bayanai

Yawi Shi'a Kage

Yawi Shi'a Kage A binciken da na gabatar a baya na yi kokarin in yi bayanin ra'ayin Shi'a jini da tsoka da kuma tunani, kuma tuni na riga na bayyana cewa lalle kissar Abdullahi dan Saba' tana taka rawa ta musamamn ta yadda duk wanda yake so ya rufe fuskar shi'anci ta ainihi yake

Bayanai

Manufar Takiyya

Manufar Takiyya Yana daga cikin abin da a ke kallafawa Shi'a kuma ya wayi gari daga cikin abin da ba ya wufinta daga gare su idan har suke zo cikin kwakwalwa, kai ka ce wata gaba ce daga gare su banda sauran Musulmai, ita ce: Takiyya, abin da ya taimaka a kan haka shi ne a tsawon tarihi Shi'a sun kadaita da fuskantar matsin da ya wuce

Bayanai

Mahdiyanci da Mahadi

Mahdiyanci da Mahadi Ban taba ganin wani littafi da aka rubuta a kan Shi'a ba face sai an rike Akidar su a kan Mahadi hanyar yi musu izgili, da kuntatawa kuma sannan a kirkirowa wannan akidar wasu tunanunnuka na gefe, kuma an sanya mata wasu munanan abubuwa wadanda suke tattare da ita, kuma sai ka ga marubucin ya zare makamin sa yana nuna cewa zancen sa na ilimi

Bayanai

Mazhaba da Larabawa

Mazhaba da Larabawa Lalle na bar muku abin da mutukar kun yi riko da shi ba zaku taba bacewa a baya na ba. Littafin Allah igiya ce wacce take nade da sama zuwa kasa da kuma yayan gida na, kuma ba zasu taba rabuwa ba har sai sun same ni a tafki, ku yi duba zuwa yadda zaku wakilce n

Bayanai

Ismar Wasiyyan Annabi

Ismar Wasiyyan Annabi Saboda Me Aka Danganta Shi'a Da Abdullahi dan Saba' A wajen amsa wannan tambayar ne babbar manufar wannan kissar gabaki dayan ta yake boyuwa, kakika tunanin shi'anci a kan imamanci da abin da yake danfare da ita da kuma matsayan da a ka sajjalawa (bawa) Shi'a a tsakanin bangarorin Musulmai na daga Shi'a da wasun su, idan ka koma zuwa tushen su,

Bayanai

Abdullah dan Saba

Abdullah dan Saba Duk dayawan masdari da su ke magana a kan Shi'a da kuma hadarin yin rubutu a kan lamarin akida, da kuma dukkanin yadda hakikanin Shi'a ya ke a sarari ta hanyar muassasoshi da kuma ayyukan na akida, da masallatai da suke ta maimaita kalmar kira zuwa hadin kai dare da rana, tare da dukkanin wadannan,

Bayanai

Asalin Shianci

Asalin Shianci Yaushe Shi'anci Ya Fara A bayanan da suka gabata mun tabbatar da cewa Shi'anci abu guda ne a da can da kuma yanzu, kuma samun ci gaban da yake faruwa a mas'alolinsa ba komai ba ne sai dai fikirorin da suka bubbugo daga asalinsa. Kuma da karin wasu babobin da suke samuwa

Bayanai

Bayanin Shianci

Bayanin Shianci Mene ne Shianci? Da yawa wasu mutane da ake ganin su a matsayin masana addini suka dauki matakin gaba da wata mazhaba saboda bangaranci ko kuma domin sun jahilce ta, mazhabar tafarkin Ahlul-baiti (a.s) ita ce mazhaba ta farko da take fuskantar wannan lamarin na soke-soke. Abin mamaki a irin wannan zamanin da zaka samu yalwatar litattafai da kafofin watsa labarai, da hanyoyin sadarwa, amma irin wadannan kage-kage na karya da yarfe ba su kare ba kan wannan mazhabi.

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)