Mutane
RAYUWAR MIKDAD
- An yada a
Auren Mikdadu dan Aswad : Imam Ridha yana cewa jibril ya sauka wajen Manzon Allah (s.a.w) ya fada masa cewa Allah ya aiko maka da sallama (yana gaishe ka) sannan ya ce: saurayi da budurwa tamkar ‘ya’yan itaciya suke duk lokacin da ‘ya’yan itaciya suka nuna ya zama lalle a thinke su a cinye in ba haka ba zafin rana zai lalata su, idan aka aurar da saurayi da budurwa zasu kubuta daga farna da fitina. Bayan haka ta faru sai Manzo (s.a.w) ya hau mimbari ya isar wa da al’umma maganar Allah Ta'ala kuma ya gaya musu abin da jibril ya isar, sai suka tambayi Manzo (s.a.w) da suwa za’a hada mu? Su wa zamu aura? Sai Manzon Allah (s.a.w) ya ce mumin
Siyasa Da Addini
- An yada a
annan ka sani ya kai Malik ni na aika ka zuwa gari ne da ya kasance adalci da zalunci sun gudana a karkashin wasu dauloli kafin zuwanka, kuma mutane zasu duba lamarinka kamar yadda kai ma kake duba lamarin masu mulki kafin kai, kuma zasu fadi abin da kake fada
Mikdadu Dan Aswad
- An yada a
An haifi Mikdad dan aswad a shekara ta sha shida da sherar giwa, ma’ana an haife shi a shekara ta 24 kafin aiko Manzon Allah (s.a.w), sunan babansa Amru, da yake Amru ya fito daga kabilar da aka fi sani da (Kindah), wacce ke zaune a wani yanki na garin Hadhrimaut (wajejen Yemen), kuma ya kasance ya shiga cikin wasu daga cikin alkawarin alfarma na
Abuzar Algiffari
- An yada a
Abu zarri na daga cikin manyan sahabban Manzo (saw) wanda tun a farkon kira ya mika wuya zuwa ga musulunci kuma yana da cikin na farko da shuka shahara a tarin musulunci.
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »