Manzo Da Alayensa
-
Imam Mahadi
Makaloli: 28 -
Imam Askari
Makaloli: 1 -
Imam Hadi
Makaloli: 1 -
Imam Jawad
Makaloli: 2 -
Imam Ridha
Makaloli: 2 -
Imam Kazim
Makaloli: 12 -
Imam Sadik
Makaloli: 1 -
Imam Bakir
Makaloli: 3 -
Imam Husain
Makaloli: 6 -
Imam Sajjad
Makaloli: 1 -
Imam Hasan
Makaloli: 2 -
Fatima Azzahara
Makaloli: 8 -
Imam Ali
Makaloli: 8 -
Manzon Allah
Makaloli: 28 -
Wasu Makaloli
Makaloli: 3
Sanin Imam Mahdi
- An yada a

An ce ana ce masa Mahadi ne saboda shi ne zai shiryar da mutane zuwa ga gaskiya, kuma ana ce masa ka’im domin shi ne zai tashi da yaki, kuma ana cewa da shi muntazar domin ana sauraron zuwansa, kuma ana ce masa bakiyyatul-Lahi domn shi ne ya rage daga cikin hujjojin Allah a bayan kasa. Kuma hujja yana da ma’anar mai sheda ga bayi
Annabta 2
- An yada a
{Waye zai yi ceto a wajen Allah, ai sai bayan Allah ya bada izini}. ( [2] )
Idan wasu ayoyi sun kare ceto kamar: (Tun kafin wata rana ta zo wacce babu ciniki, ba soyayya ba ceto) ( [3] ) , to ana nufin ceton da ba izinin Allah, ko ceton wanda bai kai matsayin yin ceto ba; domin ayoyin Kur’ani - kamar yadda muka fada - wasu sashi suna fassara sashi.
Tabbas mun hakikance mas’alar ceto tsari ne mai muhimmanci na tarbiyyar dai-daikun mutane,
Fifita Wasu da gabatar da su a Kanmu
- An yada a
Yawancin abin da ya sanya al'ummarmu ci baya a wannan zamanin ya taso ne daga rashin wannan halayya mai kyau ta gari, kuma abin da ya sanya al'ummar farko da ta tare a gefen Manzon Allah (s.a.w) samun dacewa shi ne fifita wasu a kanta, don haka ne ma aka samu cigaba. Kuma Allah madaukaki ya yi yabo game da wannan hali da mutanen da suka sifantu da shi a fadinsa cewa: "Suna fifita wasu a kan kawukansu koda kuwa su suna da bukata"
Dukiya Da Hukuncinta
- An yada a
Magana kan dukiya wani abu ne mai muhimmanci matuka domin tana nuna mana hanyar da ake samun asasin tafiyar da lamurran rayuwar mutane. Musamman da yake dukiya ta zama ma’auni na musayan abubuwan rayuwa da ake iya mallaka bisa yardar bangarori biyu na mutane. Kuma ana iya mallakar dukiya ta hanyar gado, ko kyauta, ko saya, da sauran hanyoyin da shari’a ta yarda da su
Tarbiyyar Yara
- An yada a
Saboda haka mutum ba ya wadatuwa gabarin wannan dabi’a da zata kare ayyukansa, ta kuma tsarkake tunaninsa, da kuma bayar da gudummuwar nisantar da kai daga ayyuka marasa kyau, domin ba komai ne ya sa aka halicci mutum ba sai domin ya samu daukaka zuwa ga kamala, da kuma gina al’ummar da adalci da taimakekeniya zasu zama su ne suke jagorantar ta domin kariya daga zalunci da fasadi.
Ruwayoyin Karya Da Aka Kirkiro
- An yada a
Sanin hakikanin kowace akida yana bukatar koma wa littattafan ma'abota wannan akidar domin sanin inda ta samo asali. Don haka ne ya kamata mu yi bincike a cikin Buhari da Muslim domin sanin me suka kunsa don sanin tasirin da suka yi a akidar wasu musulmi, da tantance abin da yake dacewa da koyarwar Kur'ani mai daraja da wanda ya saBa masa.
Ruwayoyin da ake karBowa daga annabin rahama sun fuskanci neman jirkita su a hannun wasu mutane marasa amana ko wadanda suke kuskure ba tare da sani ba. An fara yi wa annabi karya tun lokacinsa ne sai ya dauki matakai don dakatar da wannan lamari mai hadari. Ya sanya dokokin tace ruwayar gaskiya da ta karya wacce da an bi ta, da lamarin ruwaya bai Baci ba.
Wanen Halifan Annabi (s.a.w)2
- An yada a
Ga wani bayani akan zuhudun sa a wata wasika da ya rubutawa Usman bn Hanif: ( Ku saurara! Ga ko wace al’umma akwai shugaba wanda ake binsa kuma ake haskaka da hasken ilimin sa, ku saurara!! Tabbas wannan shuban na ku ( yana nufin shi da kansa) hakika tsufaffin riguna biyu ya mallaka a Duniyar ku, kuma bashi da abinci sai busashiyar Gurasa. ((الا وان لكل مأموم اماما يقتدى به ويستضى ء بنورعلمه, وان امامكم هذا قد اكتفى من دنياكم بطمرية ومن طعمه بقرصيه))(14) . Duba kaga yanda shugaba na Allah yake.
Wanen Halifan Annabi (s.a.w)
- An yada a
Sai dai karan bani gigiwa da rashin sanin maslaha irin ta Mutane tasa mun shiga wani abu daban sabanin hakikar manufar halittar mu, haka kuma mutum ya kasa gane Ubangijinsa da yayi masa ni’ima balantana ya gode masa akan ni’imar da yayi masa, mai makon haka ma sai ya jefa kansa cikin halaka. Daga cikin abu mafi wahala a rayuwar dan Adam shine karbar gaskiya wacce a mafi yawan lokuta maslahar rayuwarsa ce .
TABIYYA A MUSULUNICI
- An yada a
mai tarbiya na farko cikin duniyar halitta da dabi'a da abin da ke qunshe bayanta shi ne Allah matsarkaki , haqiqa shi ne ubangijin talikai, haqiqa kalmar رب da abubuwan aka keto daga gare ta sun zo cikin qur'ani har kusan wurare (980) qur'ani ya tattaro mutanen farko da wanda za su zo daga baya haqiqa shi qur'ani ya tattara dukkanin abinda ke cikin littafan sama da addinan ubangiji, shi littafi ne mai gadi kan littafan sama da qasa, shi ya tattara dukkanin iliman magabata da wanda za su zo daga baya, sannan an tattara abin da ke cikin qur'ani cikin surar fatiha, surar ta fara da fadinsa madaukaki:
الحَمْدُ للهِ رَبِّ العَالَمِينَ [1]
Haihuwar Annabi Isa (A.S)
- An yada a
Shin halittar Annabi Isa (a. s) ba tare da Uba ba, ba za a kidaya shi a matsayin abu ne mai babbar kima ba, kuma fifiko ne? to idan haka al'amarin yake, me yasa wannan fifikon bai samu ba ga mafi daukakar halittu, wato Manzon mafi girma, Annabi Muhammad sallal lahu alaihi wa alihi wa sallam. ?
HUJJOJI KAN MAULUDI
- An yada a
A Wannan Bahasi Mai Take (Hujjojin Yin Mauludi) na ke so in kawo kadan
daga cikin dalilan yin Mauludi, amma kafin nan zan so in fara da kawo dalilan da wadanda ba sa yin Mauludin suke kafawa, na rashin inganci ko ma haramcin yin Mauludin a gurinsu.
Shin Imamai (a.s) Sun San Gaibu?
- An yada a
Da Sunan Allah Ta'ala Mai Raham Mai Jin Kai
Shi Imaman Ahlulbaiti (A.S) Sun San Gaibu?
Tabbas ya tabbata a cikin bahasi na ilimi cewa nau’in mutum an halicce shi ne ta hanyar da ba zai wadatu da rabuwa da gaibu ba, saboda saninsa da hadafin yin alaKa da shi, hakan kuwa saboda tabbatar da hadafofin Allah ya dogara ne a kan sanin wannan duniyar mai yalwa a fage na biyu.
Ziyarar Arba'in Din Imam Husain (A.S)
- An yada a
Daya daga cikin bukukuwa masu mihimmanci a Addinin Musalunci masuamma ma a Mazahabar Shi‘anci bikin arba’in din shahadar Imam Husain (as). An rawaito daga imam Hasan Al-askari yana cewa a cikin hadisin alamomin mumini a inda ya jero abubuwa duga biyar a inda yake cewa: “salla raka’a hamsin da daya da ziyarar arba’in da sa
Sayyida Fadima Masuma Qom (A.S)
- An yada a
An dade ana ruwa kasa tana shanye wa!!!
Na dade ina mamakin yadda duniyar musulimai take mantawa da tushe rikar reshe.
Ina namakin yanda 'ya'yan gidan Manzo (SAW) suka wayi gari ba’a
Sayyida Zainab'Yar Imam Ali
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Muhammad Awwal Bauchi
Haka dai Zainab (a.s) ta ci gaba da rayuwa karkashin kulawar kakanta Manzon Allah (s.a.w.a) da mahaifinta Ali (a.s), wanda shi ma ya tashi ne karkashin kulawar Manzon Allah tun yana karami, da kuma mahaifiyarta Fatima al-Zahra (a.s), wacce 'ya take wa Manzo din sannan kuma ta tashi karkashin kulawa da shiryarwarsa tare da madaukakiyar uwargidansa Khadijah al-Kubra (a.s), wanda ko ba a fadi ba hakan yana nuni ne da irin tashin da Zainab za ta yi ne cikin kulawa ta musamman da ba kowani mutum ne yake samun irinta ba in ba wadanda Allah Ya zaba ba don wani aiki na musamman.
Jagoran Al'umma
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
IMAM MAHADI JAGORA
Jagoran Al'umma Da Bukatuwarsa
Tun da akwai Kur'ani da sunnar Annabi (s.a.w) wace bukata kuma ake da ita ga Imami kamar yadda Shi'a suke imani da hakan?
Mafi muhimmancin bahasin da sabuwar al'ummar musulmi ta fara samun kanta a cikinsa bayan wafatin Manzo (s.a.w) shi ne al'amarin halifanci da mas'alar mai maye gurbin Manzo (s.a.w),
Umarni Da Kyakkyawa Da Hani Ga Mummuna
- An yada a
Umarni Da Kyakkyawa Da Hani Ga Mummuna Suna daga cikin farillai kuma mafiya daukakarsu, kuma da su ne ake tsayar da farillai, kuma wajabcinsu yana daga cikin larura na addini, hakika littafi mai girma da hadisai madaukaka sun kwadaitar a kansu, da mabanbantan lafuzza.
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »