Muassasar alhasanain (a.s)

Fatima Azzahara

Aure Mai Albarka Fatima Da Ali (A.S)

Aure Mai Albarka Fatima Da Ali (A.S)

Allah ya albarkaci wannan aure na Fatima da Ali da Hasan da Husaini, da Zainab al-Kubrah, gwarzuwar Karbala, kuma abokiyar tarayyar Husaini (a.s.) a jihadi da gwarzantakarsa, sai kuma Zainab al-Sugrah, wacce aka fi sani da Ummu Kulthum. 

Bayanai

Falalar Tasbihuz- Zahara

Falalar Tasbihuz- Zahara An ruwaito daga Imam Sadik (AS) yana cewa, “Mun kasance muna umurtar ’ya’yanmu da yin Tasbihu Fadima Az-Zahara (AS), kamar yadda muke umurtar su da yin Salla, to ku lizimci yin sa.” Ya zo a wani Isnadi mai girma daga Imam Bakir (AS) ya ce, “Wanda ya karanta Tasbihin Fadima, sannan ya yi Istigifari, to za a gafarta masa. Ya fada sau 100

Bayanai

WACE CE SAYYIDA FATIMA?

WACE CE SAYYIDA FATIMA? Ina farin cikin taya al’ummar musulmi baki daya murna da zagayowar watan haihuwar shugaban matan talikai baki daya, kuma shugaban matan Aljanna, ‘yar fiyayyen halitta Manzon Allah Muhammad (S).

Bayanai

Sayyida Zahara

Sayyida Zahara Mijinta: Imam Ali (a.s). 'Ya'yanta: Imam Hasan (a.s) da Imam Husain (a.s), Zainab uwar musibu (Saboda musibar da ta gani a Karbala), Muhsin (wanda aka yi barinsa a jikin bango), Zainb karama (Zainab As-Sugura).

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)