Muassasar alhasanain (a.s)

Wasu Makaloli

WAHABIYYANCI

WAHABIYYANCI

Dayawa daga wahabiyawa masu kyakykyawar niyya ne a wahabiyancin su, ba kamar yadda wasu mutane da yawa su ka dauka cewa da gangan su ke yi don rusa addini ba kuma ana basu kudi, e ana basu kudi amma kudin ba yana nufin sakamakon wannan kudin ne kawai ya mayar da su wahabiyawa ba saidai kuma kudin na karfafar su,

Bayanai

Azumin Watan Ramadhan

Azumin Watan Ramadhan Musulmai na yin azumi, a yadda suke ko wani irin ai kin ibada, dan su nemi kusanci da Allah, su nemi yardan Shi da yafewan Shi, da kuma t ada ruhin takawa a jikin Dan Adam.

Bayanai

Ummul Banin

Ummul Banin UMMUL BANIN Ummul Banin kuma ana ce mata Fadima Kilabiyya wacce ta rasu a shekara ta 70 bayan hijira, ita ce matar imam Ali (a.s) wacce take Uwa ga sayyidi Abbas gwarzon mayakan nan na kare addinin Allah kuma kwamandan rundunar Imam Husain (a.s) a Karbala mai rike tutarsa.

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)