Muassasar alhasanain (a.s)

Mutane

Siyasa Da Addini

Siyasa Da Addini

annan ka sani ya kai Malik ni na aika ka zuwa gari ne da ya kasance adalci da zalunci sun gudana a karkashin wasu dauloli kafin zuwanka, kuma mutane zasu duba lamarinka kamar yadda kai ma kake duba lamarin masu mulki kafin kai, kuma zasu fadi abin da kake fada

Bayanai

Mikdadu Dan Aswad

Mikdadu Dan Aswad An haifi Mikdad dan aswad a shekara ta sha shida da sherar giwa, ma’ana an haife shi a shekara ta 24 kafin aiko Manzon Allah (s.a.w), sunan babansa Amru, da yake Amru ya fito daga kabilar da aka fi sani da (Kindah), wacce ke zaune a wani yanki na garin Hadhrimaut (wajejen Yemen), kuma ya kasance ya shiga cikin wasu daga cikin alkawarin alfarma na

Bayanai

Abuzar Algiffari

Abuzar Algiffari Abu zarri na daga cikin manyan sahabban Manzo (saw) wanda tun a farkon kira ya mika wuya zuwa ga musulunci kuma yana da cikin na farko da shuka shahara a tarin musulunci.

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)