Muassasar alhasanain (a.s)

Makaloli

Manzo Da Alayensa
Ziyarar arba'in din Imam husai

Ziyarar arba'in din Imam husai

Daya daga cikin bukukuwa masu mihimmanci a Addinin Musalunci masuamma ma a Mazahabar  Shi‘anci bikin arba’in

Wasu Makaloli
sayyida masuma

sayyida masuma

  An dade ana ruwa kasa tana shanye wa!!! Na dade ina mamakin yadda duniyar musulimai take mantawa da tushe rikar reshe. Ina namakin yanda 'ya'yan gidan Manzo (SAW) suka wayi gari ba’a

Imam Hasan
Su waye shugabannin gidan aljanna?

Su waye shugabannin gidan aljanna?

Imam Hasan da Husain jikokin manzan Allah (saw) shawagabannin ne ga dukkanin ‘yan aljanna kuma su shugabannin samarin gidan aljanna ne. amma shugabancin su ya fi karfi kan samarin da suka yi shadan a lokacin samrtarsu, kuma wannan bai ci karo da shagabancin sauran manzanni da Annabawa a cikin gidan aljanna ba.

Wasu Makaloli
azumin watan ramadan

azumin watan ramadan

Musulmai na yin azumi, a yadda suke ko wani irin ai kin ibada, dan su nemi kusanci da Allah, su nemi yardan Shi da yafewan Shi, da kuma t ada ruhin takawa a jikin Dan Adam.

Wasu Makaloli
sirrin azumi

sirrin azumi

Manzon Allah (S) ya ce, "Duk wanda ya san daraja da matsayin watannin Rajab, Sha'aban da kuma watan Ramadan, to wadannan watanni za su yi masa shaida ranar kiyama cewa ya darajta su da kuma girmama su. Sai mai kira ya yi kira, ya Rajab,ya Sha'aban, ya watan Ramadan! Yaya wannan bawa ya yi aiki a cikin ku, ya kuma da'arsa take ga Ubangiji? Sai Rajab, Sha'aban da kuma watan Ramadan, su ce ya Ubangijinmu a cikin mu bai yi wani abu ba face neman yi maka da'a da kuma neman falalarka. Kuma ya yi iya kokarinsa wajen neman yardarka da kuma neman son ka.  

Imam Husain
Tarihin Imam Hussain (a)

Tarihin Imam Hussain (a)

Bayan mutuwar Mu'awiya da kuma fadawar mulki hannun lalataccen dansa Yazidu, sai ya hori gwamnoninsa da su karbi bai'a daga mutane.

Manzon Allah
ziyarar annabi(s a w w)

ziyarar annabi(s a w w)

ka nemi kusan da manzan Allah ta hanyar karanta ziyararshi.

Manzon Allah
 SAMUWAR MANZON ALLAH MUHAMMAD {S.A.W.A}

SAMUWAR MANZON ALLAH MUHAMMAD {S.A.W.A}

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.  Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra'uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Manzon Allah
Saukar Wahayi Ga Manzon Allah (s)

Saukar Wahayi Ga Manzon Allah (s)

Wannan kira ne na tafiya da sako da yin albishir da sabon addini da daukar da'awar Allah zuwa ga mutane. Don haka ba abin da ya ragewa Manzon Allah sai amsa kira da gaggauta sanar da Ali bin Abi Talib(1). (a.s), wannan da jahiliyya bata gurbata shi da dattinta ba, kuma bai taba sujjada ga gunki ba. Domin ya tashi ne a hannun Manzo (s.a.w.a) kuma a gidansa. Sai ya amsa kiran Allah, ruhinsa ya rungumi ruhin sakon Allah Madaukaki.  

Manzon Allah
Sirrin Slatin Annabi S W W(2)

Sirrin Slatin Annabi S W W(2)

bukata na biya sabida yima annabi (s a w w) salati.

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)