Fikihu Da Usul
-
Kiyasta Ra'ayoyi
Makaloli: 1 -
Wasu Makaloli
Makaloli: 25
WATAN RAMADHANA MAI ALFARMA
- An yada a
Ruwayoyi masu yawa sun zo a kan falalar wannan watan mai albarka, hakika Allah Ta`ala ya cika shi da dumbin falaloli domin ya zama cikakkiyar dama a gare mu, mu masu zunubai, shi ne watan da dararen sa suka fi kowane dare, awoyin sa suka fi kowace awa, hakika Allah ya kira mu zuwa liyafarsa a cikin sa, kuma an sanya mu a cikin sa daga cikin ma`abota karamcin ubangiji. Numfashinmu a cikinsa tasbihi ne, barcinmu kuma ibada ne, ayyukanmu ababbna karba ne, kuma addu`o`in mu ababn amsawa ne.
- «
- Farawa
- Na Baya
- 1
- Na Gaba
- Karewa
- »