Manzo Da Alayensa
-
Imam Mahadi
Makaloli: 28 -
Imam Askari
Makaloli: 1 -
Imam Hadi
Makaloli: 1 -
Imam Jawad
Makaloli: 2 -
Imam Ridha
Makaloli: 2 -
Imam Kazim
Makaloli: 12 -
Imam Sadik
Makaloli: 1 -
Imam Bakir
Makaloli: 3 -
Imam Husain
Makaloli: 6 -
Imam Sajjad
Makaloli: 1 -
Imam Hasan
Makaloli: 2 -
Fatima Azzahara
Makaloli: 8 -
Imam Ali
Makaloli: 8 -
Manzon Allah
Makaloli: 28 -
Wasu Makaloli
Makaloli: 3
Shin Imamai (a.s) Sun San Gaibu?
- An yada a
Da Sunan Allah Ta'ala Mai Raham Mai Jin Kai Shi Imaman Ahlulbaiti (A.S) Sun San Gaibu? Tabbas ya tabbata a cikin bahasi na ilimi cewa nau’in mutum an halicce shi ne ta hanyar da ba zai wadatu da rabuwa da gaibu ba, saboda saninsa da hadafin yin alaKa da shi, hakan kuwa saboda tabbatar da hadafofin Allah ya dogara ne a kan sanin wannan duniyar mai yalwa a fage na biyu.
Ziyarar Arba'in Din Imam Husain (A.S)
- An yada a
Daya daga cikin bukukuwa masu mihimmanci a Addinin Musalunci masuamma ma a Mazahabar Shi‘anci bikin arba’in din shahadar Imam Husain (as). An rawaito daga imam Hasan Al-askari yana cewa a cikin hadisin alamomin mumini a inda ya jero abubuwa duga biyar a inda yake cewa: “salla raka’a hamsin da daya da ziyarar arba’in da sa
Sayyida Fadima Masuma Qom (A.S)
- An yada a
An dade ana ruwa kasa tana shanye wa!!! Na dade ina mamakin yadda duniyar musulimai take mantawa da tushe rikar reshe. Ina namakin yanda 'ya'yan gidan Manzo (SAW) suka wayi gari ba’a
Sayyida Zainab'Yar Imam Ali
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Muhammad Awwal Bauchi
Haka dai Zainab (a.s) ta ci gaba da rayuwa karkashin kulawar kakanta Manzon Allah (s.a.w.a) da mahaifinta Ali (a.s), wanda shi ma ya tashi ne karkashin kulawar Manzon Allah tun yana karami, da kuma mahaifiyarta Fatima al-Zahra (a.s), wacce 'ya take wa Manzo din sannan kuma ta tashi karkashin kulawa da shiryarwarsa tare da madaukakiyar uwargidansa Khadijah al-Kubra (a.s), wanda ko ba a fadi ba hakan yana nuni ne da irin tashin da Zainab za ta yi ne cikin kulawa ta musamman da ba kowani mutum ne yake samun irinta ba in ba wadanda Allah Ya zaba ba don wani aiki na musamman.
Jagoran Al'umma
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Sa'id
IMAM MAHADI JAGORA Jagoran Al'umma Da Bukatuwarsa Tun da akwai Kur'ani da sunnar Annabi (s.a.w) wace bukata kuma ake da ita ga Imami kamar yadda Shi'a suke imani da hakan? Mafi muhimmancin bahasin da sabuwar al'ummar musulmi ta fara samun kanta a cikinsa bayan wafatin Manzo (s.a.w) shi ne al'amarin halifanci da mas'alar mai maye gurbin Manzo (s.a.w),
Umarni Da Kyakkyawa Da Hani Ga Mummuna
- An yada a
Umarni Da Kyakkyawa Da Hani Ga Mummuna Suna daga cikin farillai kuma mafiya daukakarsu, kuma da su ne ake tsayar da farillai, kuma wajabcinsu yana daga cikin larura na addini, hakika littafi mai girma da hadisai madaukaka sun kwadaitar a kansu, da mabanbantan lafuzza.