Muassasar alhasanain (a.s)

Manzo Da Alayensa

Ziyarar arba'in din Imam husai

Ziyarar arba'in din Imam husai

Daya daga cikin bukukuwa masu mihimmanci a Addinin Musalunci masuamma ma a Mazahabar  Shi‘anci bikin arba’in

Bayanai

bayanai kan iSayyida Zainab al-Kubra 'Yar Imam Ali (a.s)

bayanai kan iSayyida Zainab al-Kubra 'Yar Imam Ali (a.s) Haka dai Zainab (a.s) ta ci gaba da rayuwa karkashin kulawar kakanta Manzon Allah (s.a.w.a) da mahaifinta Ali (a.s), wanda shi ma ya tashi ne karkashin kulawar Manzon Allah tun yana karami, da kuma mahaifiyarta Fatima al-Zahra (a.s), wacce 'ya take wa Manzo din sannan kuma ta tashi karkashin kulawa da shiryarwarsa tare da madaukakiyar uwargidansa Khadijah al-Kubra (a.s), wanda ko ba a fadi ba hakan yana nuni ne da irin tashin da Zainab za ta yi ne cikin kulawa ta musamman da ba kowani mutum ne yake samun irinta ba in ba wadanda Allah Ya zaba ba don wani aiki na musamman.

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)