Muassasar alhasanain (a.s)

Imam Mahadi

Sanin Imam Mahadi 2

Sanin Imam Mahadi 2

Sanin Imam Mahadi (a.s) Muna son bayani gamsasshe domin mu samu cikakken sani game da jagoranmu na wannan duniya Imam Mahadi dan Hasan Askari (a.s)? Game da Jagoran Shi'a na karshe kuma halifan Manzon Allah (s.a.w) na goma sha biyu, ya zo Duniya ne a ranar juma'a a watan sha'aban shekarar hijira kamariyya 255, wato miladiyya 868 a garin Samra'u (ko samarra) daya daga garuruwan Iraki. Babansa shi ne

Bayanai

Sanin Imam Mahadi

Sanin Imam Mahadi Sanin Imam Mahadi (a.s) Jagoran Shi'a na karshe kuma halifan Manzon Allah (s.a.w) na goma sha biyu, ya zo Duniya ne a ranar juma'a a watan sha'aban shekarar hijira kamariyya 255, wato miladiyya 868 a garin Samra'u (ko samarra) daya daga garuruwan Iraki. Babansa shi ne imamin Shi'a na goma sha daya Imam Hasan Askari (a.s) kuma babarsa ita ce: "Narjis" wacce a wata ruwaya ya zo cewa tana daga zuriyar Yasha'u ne dan shugaban Rum,

Bayanai

Rayuwar Imam

Rayuwar Imam

Bayanai

Boyuwar Imam Mahdi (as)

Boyuwar Imam Mahdi (as) Boyuwar Imam Mahdi (as) Idan mun yi la'akari da abin da aka fada a baya zamu ga cewa boyuwar Imam Mahadi (a.s) wani abu ne wanda yake tilas, amma idan mu ka duba dukkan na'uin wata gwagwarmaya da wani motsi da wadanda suka gabace mu suka yi zamu ga cewa an yi ta ne domin karfafa imani da akidar mutane ne.

Bayanai

Nada Jagora

Nada Jagora Nada Jagora Wai shin Allah ne yake sanya jagora ko kuwa ya bar wannan lamari ne mai muhimmancin gaske a hannun mutane? Idan haka ne waye ya zabi imam mahadi (a.s) a matsayin jagoran duniya a karshen zamani? Jagora shi ne mai maye gurbin Annabi a zartar da umarnin Allah kuma Allah ne yake zabensa a mahangar Shi'a, kuma yana sanar da shi bayan Manzonsa.

Bayanai

Imam Mahdi a Nassi

Imam Mahdi a Nassi Imam Mahdi (as) a Nassi Littafin Kur'ani mai girma shi ne mashayar ilmomin sanin Allah, kuma tushen hikimomi da sanin da dan Adam yake bukata, littafi ne wanda yake kunshe da labarin da ya gabata da kuma nan gaba, kuma bai bar wata hakika ba sai da ya yi bayaninta.

Bayanai

Haihuwar Imam Mahadi

Haihuwar Imam Mahadi Haihuwar Imam Mahadi Wannan zamanin yana da muhimman abubuwan da zamu yi nuni da su a nan: Bayan haihuwar Imami na sha biyu abin da ya biyo baya shi ne tsoron kada Shi'a su sami kuskure wajan sanin Imami na karshe, su kuma fada cikin halaka. Sai Imam Askari (a.s) ya dauki nauyin sanar da Imam Mahadi (a.s)

Bayanai

Imam Mahadi

Imam Mahadi Sunansa da Nasabarsa: Muhammad dan Hasan dan Ali dan Muhammad (a.s). Babarsa: Kuyanga ce Mai suna Narjis. Kinayara: Abul Kasim. Lakabinsa: Al-Mahadi, Al-muntazar, Sahibuz Zamani, Al-hujja, Al-ka'im, Waliyyul Asri, Assahib. Tarihin haihwarsa: 15

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)