Jiga-Jigan Addini
Ayar Mubahala
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Mu'assasar Al-Balagh
AYAR MUBAHALA Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi, kuma Mala'iku da ma'abuta ilmi sun shaida, Yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai Hikima". (Surar Aali Imrana, 3: 18) .
Ahlul-bait a Sunna
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Mu'assasar Al-Balagh
AHLUL BAIT A SUNNA Kur’ani Mai Daraja: "Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi, kuma Mala'iku da ma'abuta ilmi sun shaida, Yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai Hikima". (Surar Aali Imrana, 3: 18)
Ahlul-bait a Hadisai
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Mu'assasar Al-Balagh
AHLUL BAIT A HADISAI Kur’ani Mai Daraja: "Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi, kuma Mala'iku da ma'abuta ilmi sun shaida, Yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai Hikima". (Surar Aali Imrana, 3: 18) .
Su waye Ahlul Bait
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
SU WAYE AHLUL BAIT (a.s) Su Waye Halifofin Manzon Allah (S.A.W) Ya zo cewa Manzo (S.A.W) ya bar Kur'ani da Ahlul Bait (A.S) ga al'ummarsa, abin tambaya shi ne su waye wadannan Ahlul Bait kamar yadda ya zo a littattafan hadisai?, Manzo (S.A.W) da kansa ya bayyana wa al'umma su waye Ahlin Gidansa tsarkaka kuma masu daraja wajan Allah kuma halifofinsa kamar haka; Yayin da Ayar nan ta Suratul Ahzab: 33 ta sauka, wato; "
Adalcin Ubangiji
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Allama Muhammad Muzaffar
Adalcin Allah Ta'ala Kur’ani Mai Daraja: "Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi, kuma Mala'iku da ma'abuta ilmi sun shaida, Yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai Hikima". (Surar Aali Imrana, 3: 18) .
Sakon Annabi
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Da SunanSa Mad'aukaki Amincin Allah ya tabbata ga Annabi da Alayensa SAK'ON ANNABI MUHAMMAD (s.a.w) "Ba mu aiko ka ba sai don rahama ga talikai" (Anbiya: 107). Rahamar Allah ita ce abu na farko da ya bayyana ga bayinsa bayan bayyanar sunansa Allahu, don haka ne ma rahamarsa ta yalwaci kowane abu. Rahamar Allah a nan ta mamaye dukkan janibin halitta a samuwarta, da kuma tsarin rayuwarta da aka fi sani da Shari'a.
Annabci da Wahayi
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Allama Muhammad Muzaffar
Annabci Da Yin Wahayi Bayani Game Da Annabci: Mun yi imani da cewa annabci aiki ne na Allah kuma jakadanci ne na ubangiji (S.W.T) da yake bayar da shi ga wanda ya so ya kuma zaba daga bayinsa na gari da masoyansa kammalallu a mutumtakarsu, sai ya aika su zuwa ga sauran mutane domin shir
Ibn Taimiyya da Tauhidi
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Ayatul-Lahi Subhani
Ibn Taimiyya, Tarihinsa Da Akidunsa (Wahabiyanci Akidu Da Aiki) Ayatullahi Ja'afar Subhani Tauidi A Ibada Akida Ce Ta Dukkan Musulmi Tauhidi da kadaita Ubangiji wani abu ne wanda ya hada dukkan annabawan da Allah ya tayar, domin kuwa dukkansu sun hadu a wajen kira ga wannan kalma
Allah Madaukaki
- An yada a
-
- Mawallafi:
- Hafiz Muhammad Said
Da sunan Allah Madaukaki Kalmar "Allah" suna ne madaukaki na mahallici wanda wasu suka tafi a kan cewa shi ne suna mafi girma. Allah yana da siffofi da ayyuka, wadannan siffofin nasa su ba irin na sauran samammu ba ne, domin shi siffofinsa azali ne wadanda suke tare da shi tun azal, amma sauran halittu siffofinsu suna bujuro musu ne.