Muassasar alhasanain (a.s)

Addinai da Mazhabobi

Ziyarar Kabari5

Ziyarar Kabari5

Ziyarar Kabari5 A yanzu a kasashen Iraki, Palasdin, Jordan, Misra da Iran, akwai kaburburan annabawa (a.s) wadan aka yi gine-gine masu kawatarwa ta yadda kodayaushe mutane suna zuwa wurin domin ziyara. Sannan dakarun musulunci da su kai hare-hare don bude garuruwan Sham, sam ba ruwansu da wadannan kabuburan annabawa, ba ma haka ba kawai sun bar mutanen da suke hidima a wadannan wurare don su cigaba da aikinsu a wajen kamar yadda suke a da

Bayanai

Ziyarar Kabari4

Ziyarar Kabari4 Ziyarar Kabari4 Al'ummun da suke raye a kasashen da suka cigaba a duniya zaka ga suna kokarin wajen kare kayan tarihi kuma suna nuna soyayyarsu ga wadannan abubuwa na tarihi. Sannan suna iya kokarinsu da su kare wadannan kayan tarihi don kada su bata ko su lalace. Domin kiyaye wadannan kayan tarihi kuwa wadanda suke nuna cigabn su a tsawon tarihi

Bayanai

Ziyarar Kabari3

Ziyarar Kabari3 Ziyarar Kabari3 1-Mazauna Madina Mazauna Madina sakamakon makwabtaka da suke da ita da Manzo (s.a.w). Suna iya ziyartarsa ba tare wata wahala ba don aiwatara da wannan mustahabbi. 1-Mazauna sauran wurare a cikin duniya

Bayanai

Ziyarar Kabari2

Ziyarar Kabari2 Ziyarar Kabari2 Ziyarar Kabarin Manzo Mai Girma A Mahangar Malaman Hadisi Da Fikihu Tare da bibiyar maganganun manyan malaman hadisi da malaman fikihu, zamu ga yadda kodayauhse malaman musulunci suke karfafawa a kan kasantuwar ziyarar kabarin Manzo a matsayin mustahbbi mai karfi,

Bayanai

Ziyarar Kabari1

Ziyarar Kabari1 Ziyarar Kabari1 Makabarta wani wuri ne babba a cikin birni da kauye inda yake dauke da babba da yaro mai iko da talaka daga magabata wadanda suke cikin barci mai zurfi wanda kamar ba za a farka ba.

Bayanai

Bidi'a

Bidi'a Bidi'a Tauhidin Annabi Ibrahim wanda yake shi ne tushen duk wani addini da yazo daga sama, yana da matakai daban-daban wadanda masu ilimin kalam suka yi cikakken bayani a kansu, sannan su yi rubutu da dama a kan hakan. Daya daga cikin wadannan matakai kuwa shi ne (kadaita Allah a cikin kafa doka da hukunci)

Bayanai

Hakikanin Tauhidi

Hakikanin Tauhidi Hakikanin Tauhidi Iyakokin Tauhidi Da Shirka A Cikin Ibada Halittar Mutum da duniya baki daya wata hikima ce ta Allah wanda yake masani kamar yadda duk wani aiki na shi mai hikima yana tattare da wata manufa tasa, wanda wannan manufa kuma daga karshe tana komawa ne ga kan shi abin halitta

Bayanai

Akidar Wahabiyanci

Akidar Wahabiyanci Jefa Rarraba A Tsakanin Musulmi A Mafi Mawuyacin Hali Abin bakin ciki kamar yadda ya kasance Ibn Taimiyya ya zo da wannan akida tasa a lokacin da musulmi suke tsananin bukatuwa zuwa ga hadin kai, haka nan Bn Abdul wahab shi ma ya sake jaddada wannan akida yayin da musulmi suke tsananin bukatar hadin kai, muna ma iya cewa wannan lokacin ya fi zama mawuyacin hali a kan zamani Ibn Taimiyya.

Bayanai

Dan Taimiyya

Dan Taimiyya Tauidi A Ibada Akida Ce Ta Dukkan Musulmi Tauhidi da kadaita Ubangiji wani abu ne wanda ya hada dukkan annabawan da Allah ya tayar, domin kuwa dukkansu sun hadu a wajen kira ga wannan kalma guda daya, musamman Annabi Ibrahim (a.s) wanda dukkan addinai manya guda uku suke jingina kansu zuwa gareshi (wato Yahudanci, kiristanci da musulunci).

Bayanai

Hadin Kai da Cin Nasara

Hadin Kai da Cin Nasara Hadin Kai Sirrin Cin Nasara Hadin kai mabudin cin nasara ne ga al'ummu a kan matsaloli daban-daban da kuma wajen ci gabansu, kai baki daya ma duniya tana tafiya ne a kan ka'ida da asasi na hadin kai. Kananan koramu da suke haduwa a wuri guda su ne suke haifar da babban kogi,

Bayanai

Wahabiyanci da Fikirori

Wahabiyanci da Fikirori Wahabiyanci da Fikirori Wahabiyanci Akidu Da Aiki A bahsin da ya gabata mun yi bayani a kan cewa, wannan akida ta Ibn Taimiyya ta bayyana ne a lokacin da al'ummar musulmi suke fuskantar tsananin hare-hare daga gabas da yamma a hannun kiristoci da Magul,

Bayanai

Musulmi Da Kirista

Musulmi Da Kirista Mutum halitta ce mai kima da daraja wurin Allah, kuma Allah ya halicce shi ne domin ya samu kamalar da ta fi ta kowace halitta tun daga aljanu da mala'iku zuwa Ruhu mai girma har ya wuce hakan. Sai dai yana iya yin kasa har ya kai ga mafi munin halitta,

Bayanai

Gadir da Shugabancin Ali

Gadir da Shugabancin Ali GADIR MANUNIYA CE GA JAGORANCIN ALI (A.S) Jagorancin tafarkin Ahlul Baiti (a.s) da aka kafa da umarnin Allah madaukaki a Gadir Khum a inda Annabi (s.a.w) yake cewa "Duk wanda nake jagoransa to Ali jagoransa ne", yana mai karawa da cewa: "Ya Ubangiji ka jibanci lamarin wanda ya yi biyayya gareshi, ka ki wanda ya ki shi", lamari ne mai muhimmanci da yake nuna jagorancin al'umma bayan manzon Allah (s.a.w) ga Imam Ali (a.s).

Bayanai

Gadir a Sabon Tufafinsa

Gadir a Sabon Tufafinsa Ya kaicon dan Adam! sai ga 'yan fashi (miyagun masu danne gaskiya a daulolin Umayyawa da Abbasawa) a kan hanyar rabautar dan Adam sun kankame ko'ina suna masu hana sautin kira da wilaya ya isa ga dukkan kunnuwa masu sauraro! sai ga dokokin Allah sun cancanza! sai ga 'ya'yan Annabinsa ana karkashewa! sai ga waliyyi Jagoran Muminai an kawar da shi daga fagen lamurran al'umma! sai ga rukunai da bangaye na addini suna rushewa! sai ga dan'adamtaka da mutuntaka ta tafi! rashin mutunci da jahilci sun mamaye! Kimar wahayi ta fadi warwas!.

Bayanai

Musulmi a Yau

Musulmi a Yau Su wadannan mutane su ba Sunna ba, su kuma ba Shi'a ba, amma sun fi kowa da'awar su suke riko da Sunna. Wallahi da sun yi riko da Sunna da sun riki wasiyyar Manzon Allah (s.a.w) ga al'ummarsa ta yin riko da littafin Allah da Ahlin gidansa kamar yadda ya zo a hadisai mutawatirai gun Sunna da Shi'a duka. (Koma wa; Muslim, Mustadark, da Masnad Ahmad d.s.s).

Bayanai

Bahasi Kan Musulunci

Bahasi Kan Musulunci Bahasi Kan Musulunci Mun yi imani cewa Addini a wajan Allah kawai shi ne musulunci, kuma shi ne Shari’ar Ubangiji ta gaskiya wacce take Shari’ar karshe, kuma ita ce mafi kamala kuma mafi dacewa ga sa’adar dan Adam, ita ce ta fi kunsar maslaharsu ga al’amuran duniya da lahirarsu, kuma mai dacewa ga wanzuwa

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)