Muassasar alhasanain (a.s)

Makalolin Halaye

Hakkin Gani

Hakkin Gani

Hakkin Gani Imam Zainul-abidin (a.s) yana cewa:"Amma kuma hakkin gani shi ne ka rufe shi daga ganin abin da bai halatta ba, ka yi lura da gani da shi, ka bar wulkata shi kana mai kallon ko'ina sai idan gun darasi ne da zaka dauka, ko wani amfani na ilimi da shi, domin gani kofa ne na lura".

Bayanai

Hakkin Farji

Hakkin Farji Hakkin Farji Imam Zainul-abidin (a.s) yana cewa: "Amma kuma hakkin farjinka shi ne ka kare shi daga zina, ka kiyaye shi daga abin da bai halatta ba, ka taimaka a kansa da rufe idanuwa, domin shi ne mafi taimakon abu, da kuma ba shi kariya da yunwa da kishirwa idan ya yi nufi, da yawaita ambaton mutuwa, da kuma gargadi ga kanka saboda Allah,

Bayanai

Hakkin Ciki

Hakkin Ciki Hakkin Ciki Imam Zainul-abidin (a.s) yana cewa: "Kuma amma hakkin cikinka shi ne kada ka sanya shi salka -jaka- ga haram kadan ne ko mai yawa, kuma ka nufi halal da shi, kada ka fitar da shi daga haddin karfafa zuwa haddin wulakanci da zubar da mutunci, domin koshi mai kai ma'abocinsa zuwa ga maye wanda wulakanta kai ne, da jahilci, da kuma zubar da mutunci. ".

Bayanai

Yin Zalunci

Yin Zalunci Bahasi Game Da Zalunci Ketare haddin wani da zaluntar mutane suna daga cikin mafi girman abubuwn da Imamai (AS) suke girmama muninsa, wannan kuma bi ne ga abin da Kur'ani ya zo da shi na daga tsoratarwa game da zalunci da munana shi

Bayanai

Sakamakon Ayyuka

Sakamakon Ayyuka Ayyuka Da Kyakkyawan Sakamako A sakamakon bincike na ilimi da falsafa an tabbatar da cewa mutuwa ba ita ce karshen rayuwar dan Adam ba, mutuwa kawai cirata ce daga wata duniya zuwa wata domin ci gaba da rayuwa,

Bayanai

Kimar Mutum

Kimar Mutum Daya daga cikin mafi girman ni'imar da Allah ya yi wa mutum ita ce bude masa hanyoyi biyu na kamala da na kaskanta. Madaukaki yana cewa: "Mu mun nuna masa tafarki ko ya kasance mai yawan godewa ko mai yawan kafircewa". (Insan: 3).

Bayanai

Kyawawan Halaye

Kyawawan Halaye Da Allah ne muke neman taimako a kan kawukanmu da kuma dukkan abin da ya halitta gaba daya, tsira da aminci su tabbata a kan wanda ubangijin halitta ya siffanta shi da cewa shi yana da kyawawan dabi'u, sai ya aiko shi domin ya cika mafi kyawawan dabi'u, Annabin rahama da mutuntaka Muhammad dan Abdullahi (s.a.w) da alayensa tsarkaka

Bayanai

Munanan Halaye

Munanan Halaye Da Allah ne muke neman taimako a kan kawukanmu da kuma dukkan abin da ya halitta gaba daya, tsira da aminci su tabbata a kan wanda ubangijin halitta ya siffanta shi da cewa shi yana da kyawawan dabi'u, sai ya aiko shi domin ya cika mafi kyawawan dabi'u,

Bayanai

Hakkin Musulmi

Hakkin Musulmi Ka duba ka yi tunani a kan wannan dabi'a mai sauki a mahangar Ahlul Baiti (A.S), zaka samu cewa yana daga mafi wahalar abin da zaka iya samu wajan musulmi, da musulmi zasu yi wa kansu adalci su san addininsu sani na hakika,

Bayanai

Hadin Kai

Hadin Kai Hadin Kai Sirrin Cin Nasara Hadin kai mabudin cin nasara ne ga al'ummu a kan matsaloli daban-daban da kuma wajen ci gabansu, kai baki daya ma duniya tana tafiya ne a kan ka'ida da asasi na hadin kai.

Bayanai

Fifita Wasu

Fifita Wasu Yawancin abin da ya sanya al'ummarmu ci baya a wannan zamanin ya taso ne daga rashin wannan halayya mai kyau ta gari, kuma abin da ya sanya al'ummar farko da ta tare a gefen Manzon Allah (s.a.w) shi ne ta kasance mai fifita wasu a kanta don haka ne ma aka samu cigaba. Kuma Allah madaukaki ya yi yabo game da wannan hali da mutanen da suka siffantu da shi a fadinsa cewa:

Bayanai

Aiki Ga Azzalumi

Aiki Ga Azzalumi Zalunci Da Aikin Ofis Ketare haddin wani da zaluntar mutane suna daga cikin mafi girman abubuwn da Imamai (AS) suke girmama muninsa, wannan kuma bi ne ga abin da Kur'ani ya zo da shi na daga tsoratarwa game da zalunci da munana shi, kamar fadinsa madaukaki: "Kada ka tsammaci Allah mai sha'afa ne game da abin da azzalumai suke aikatawa, sai dai kawai yana jinkirta musu ne saboda ranar da idanuwa zasu zazzaro". (Surar Ibrahim: 42)

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)