Muassasar alhasanain (a.s)

Wasu Makaloli

Umarar Mufrada

Umarar Mufrada

Kashe-kashen Umara da Hajji A darussan da suka gabata mun kawo ayyukan Umarar Tamattu'i da Hajji Tamattu'i a takaice, kuma muna cewa a takaice ne saboda ayyukan hajji suna da yawan gaske matuka. Sai dai mun kawo mafi muhimmancinsu ne wadanda sau da yawa a kan samu kai cikinsu

Bayanai

Bayan Kwanakin Mina

Bayan Kwanakin Mina Ayyukan Makka kamar yadda muka kawo su ne: 1.Dawafin hajji, 2.Sallar dawafin hajji, 3.Sa'ayi tsakanin Safa da Marwa, 4.Dawafin mata, 5.Sallar dawafin mata. Wadannan ayyukan idan mutum yana da dama yana iya zuwa Makka a ranar idi bayan ya yi jifa da yanka da aski ya tafi Makka ya yi su.

Bayanai

Kwanakin Mina

Kwanakin Mina

Bayanai

Ranar Idi a Mina

Ranar Idi a Mina Shirye - shiryen Tafiya Mina a Ranar Idi Bayan mun baro Muzdalifa a goma ga watan zulhijja sai mu kama hanya zuwa Mina, tsakanin Muzdalifa da Mina wasu 'yan mitoci ne kamar mita dari, da mun fito daga mash'ar zamu ga wurin da aka rubuta shi karshen Mash'ar, don haka ne ma a zama a Mash'ar

Bayanai

Haramar Hajjin Tamattu'i

Haramar Hajjin Tamattu'i Bayan mun kammala umara, mun saurari zuwa ranakun Hajji Tamattu'i a Makka, mun gama wadannan kwanakin sai mu yi haramar kuma yin Hajji Tamattu'i. 1. Kamar yadda muka fara yin ayyukan Umarar Tamattu'i da yin harami, haka nan muke fara ayyukan hajji da yin harami.

Bayanai

Kwanakin Makka

Kwanakin Makka Bayan gama ayyukan umara da sanya kayan gida muna makka har sai lokacin fara ayyukan hajji sun zo, sau da yawa muna sake sanya kayan harami ne ranar 8 ga watan zulhajji bisa mustahabbanci, sai mu yi harama da Hajji Tamattu'i

Bayanai

Dawafi da Sa'ayi

Dawafi da Sa'ayi Bayan mun yi dawafi to abubuwa uku ke nan suka rage mana: sallar dawafi, sa'ayin tsakanin safa da marwa, da yanke gashi. Idan muka kammala dawafi sai mu yi salla raka'a biyu, sai dai akwai mas'aloli guda uku game da sallar dawafi: zamanin yin ta, wurin yin ta, yadda ake yin ta.

Bayanai

Umarar Tamattu'i

Umarar Tamattu'i Ayyukan Umarar Tamattu'i Ayyukan umara daga harami zuwa mikati ne suke farawa, kuma ayyukan da suka zama wajibi a yi su sun hada da: Dawafi, sallar dawafi, sa'ayi tsakanin Safa da Marwa, rage gashi, duk da cewa tsakanin harami da yin dawafi akwai ayyukan da suka haramta kan mai yin harami,

Bayanai

Abubuwan Haram da Kaffarori

Abubuwan Haram da Kaffarori Abubuwan Da Aka Haramta Wa Mai Harami Bahasinmu game da abubuwan haram a ihrami ne, mun ce abubuwan da kaa haramta a ihrami kala uku ne: Na farko, su ne wadanda suka kebanci maza kawai; wato ga maza suke haram ne amma ga mata ba haramun ba ne;

Bayanai

Abubuwan Haram a Harami

Abubuwan Haram a Harami Daga lokacin da mai hamra ya fadi labaika ya yi haram, to wasu ayyukan sun zma haram gae shi da ake kiran su abubuwan haram ga mai harama, haka suke a umarar tamattu'I da kuma hajjin tamattu'I da kuma umarar mufrada.

Bayanai

Sanin Mikatoti

Sanin Mikatoti Lokacin da kwanakin zaman mu a madina mai haske suka zo karshe, sai mu shirya zuwa ga masallacin shajara, mu fara yin ayyukan umarar tamattu'I. wadanda suka fara ayyukansu da madina wadanda sun fara da madina ne kafin yin ayyukan hajji,

Bayanai

Ziyarar Madina

Ziyarar Madina Wurare Masu Tsarki Mun zo madina mai haske, kuma da nufin Allah in alah ya so bayan wasu 'yan kawanaki zamu tafi mikata don fara yin ayukan umarar tamattu'i.

Bayanai

Safarar Hajji

Safarar Hajji Na farko: mas'alar gyara salla da zai sanya kowa ya tafi wurin malami ya yi salla domin ta yiwu wani yana da shekaru yana yin salla amma sallarsa tana da matasla, kuma ba fata ake yi ba idan sallarsa ta kasance ba daidai ba. Domin a ayyukan hajji da uamara muna da salloli uku ne, daya ita ce ta umarar tamattu'I,

Bayanai

Wakilcin Hajji

Wakilcin Hajji Da can mun ce wani lokacin wani nau'in aikin hajji kamar hajjin musulunci yana hawa kanmu, amma wani lokaci muna wakiltar wasu ne don yin aikin hajji, wannan shi ma yana da nasa hukucnin, saboda a wadanan shekarun wasu sukan je hajji don su wakilci wasu; misali uba ya sayi kujera sai ya kasa zuwa saboda ya samu raunin jiki da rashin karfi, ko kuma ya rasu ya taafi zuwa ga rahamr Allah,

Bayanai

Ikon Hajji

Ikon Hajji Kamar yadda hajji kansa yake wajibi, haka ma mukaddimar safara zuwa hajji take wajibi a kan mutum, wato idan mutum ya samu iko to ya zama wajibi a kansa ya tafi sayan tiket, da yin paspot, da biyan kudin kujera, da sanya sunansa a shiyarsa, wadannan duka wajibi ne yin su.

Bayanai

Mukaddimar Hajji

Mukaddimar Hajji Gaisuwa gareku masu sauraro masu shaukin ziyarar dakin Allah mai alfarma, musamman masu niyyar tafiya zuwa kasa mai tsarki don yin aikin hajji a wannan shekarar. Mu a wannan darasin da sauran darussan da zasu zo nan gaba muna son mu yi bayanin hukunci da ayyukan umara da hajji ne bisa fatawar marja'I mai girma da daraja

Bayanai

Hajji da Mahajjata

Hajji da Mahajjata Duk wani musulmi yana son zuwa Hajji saboda girman ladan da yake tattare da shi, sai dai wani abu da ya kamata mu sani shi ne zuwa Hajji ba ya zama wajibi sai ga wanda yake da halin hakan. Don haka Allah (s.w.t)

Bayanai

Ziyarar Kabari

Ziyarar Kabari Ziyarar Kaburbura Masu Daraja [Al'adar Mutunce Kuma Sunnar Ubangiji] Makabarta wani wuri ne babba a cikin birni da kauye inda yake dauke da babba da yaro mai iko da talaka daga magabata wadanda suke cikin barci mai zurfi wanda kamar ba za a farka ba.

Bayanai

Umarni da Kyakkyawa

Umarni da Kyakkyawa Umarni Da Kyakkyawa Da Hani Ga Mummuna Suna daga cikin farillai kuma mafiya daukakarsu, kuma da su ne ake tsayar da farillai, kuma wajabcinsu yana daga cikin larura na addini, hakika littafi mai girma da hadisai madaukaka sun kwadaitar a kansu, da mabanbantan lafuzza.

Bayanai

Aikin Kwadago

Aikin Kwadago Yin K'wadago (K'odago) Kwadago ko kuma Kodago shi ne mutum ya yi aikin lada, kamar ya yi aikin gini domin a biya shi wani kudi a matsayin ladan aikinsa bisa yarjejeniyar gwargwadon kudi da yanayin aiki da yawansa ko girmansa ko adadinsa wani lokaci da lokacisa

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)