Muassasar alhasanain (a.s)

Wasu Makaloli

Kukan Musiba

Kukan Musiba

Kuka A Kan Rabuwa Da Masoya Bakin ciki kuwa yayin da mutum ya rasa wani nasa ko abokansa, wani abu ne wanda yake kunshe a cikin halittar mutum. A lokacin da wani yake cikin musibar rashin wani nasa ko wanda ya sani, mutum zai kasance cikin bakin ciki, ba tare da ya sani ba hawaye zasu zubo daga idanunsa. Zuwa yanzu ba a samu wanda yake inkarin wannan hakikar ba ta yadda ya zamana mutum da gaske yake yana inkarin hakan.

Bayanai

Bayanin Humusi

Bayanin Humusi HUMUSI DA ZAKKA Humusi a shari'ance shi ne karbar daya bisa biyar din abin da musulmi yake samu wanda ya yi saura daga bukatunsa na rana, ko sati, ko wata, ko shekara. Da yawa malamai sun yi magana kan shar'anta shi, da iyakokinsa, da kuma dalilan da suka sanya imamai suka muhimmantar da shi da tsanantawa kan wanda ya ki fitar da shi.

Bayanai

Hukuncin Dukiya

Hukuncin Dukiya Da sunan Allah Madaukaki Dukiya ita ce duk wani abu da yake da amafani kuma ake iya amfana daga gareshi domin ci gaban rayuwa, wanda yake karbar a yi musayansa da wani abu. Wannan abin yana iya kasancewa na sanyawa ne, ko ci, ko ajiya,

Bayanai

Hada Salloli Biyu

Hada Salloli Biyu "Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi, kuma Mala'iku da ma'abuta ilmi sun shaida, Yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai Hikima". (Surar Aali Imrana, 3: 18) .

Bayanai

Bukin Layya

Bukin Layya Hada da huduwar babanmu Annabi Adam (a.s) da babarmu Hawwa (a.s) a Dutsen Arfa, da sallama wa Allah yayin gina Ka'aba da Ibrahim (a.s) da Isma'il (a.s) suka yi gaba daya. Sai dai mafi girman abu a wannan rana shi ne tunawa da addu'ar da Annabi Ibrahim da Isma'il (a.s) suka yi na arzuta su da 'ya'ya masu daraja wadanda ba su taba sabo ba komai kankantarsa.

Bayanai

Ku yi bayanin Ra'ayinku

Ra'ayoyi Masu Dubawa

Babu wani Raayi
*
*

Muassasar alhasanain (a.s)